Maulana Sheikh Usman Kusfa Rigi-Rigi

Maulana Sheikh Usman Kusfa Rigi-Rigi

Share

فإن تسألونى عن حبيبي وسيدى
فطاه حبيب الله مالغير ما وما

domin samun karatukan Shehu na Audio ku tuntuɓi wannan number ta whatsapp 08168020743

17/10/2025

Insha ALLAHU Sanadiyar Rubuta Sunan ALLAH 'Daya Tak, Shi Zai Zama Sanadin Yayewar Damuwar Ka.
🤲🏾

14/10/2025

Maulud! Maulud!! Maulud!!!

Alhamdulillah muna farin cikin sanar da Al'ummar Musulmi Masoya Annabi Muhammadu s.a.w taron Maulidi na Annabi Muhammadu da zai gudana a zawiyyar Maulana Sheikh Usman Kusfa Rigi-Rigi
A ranar juma'a 24th October, 2025 Insha'allahu wannan yana a matsayin goron gayyata kuma muna roƙon Masoya Annabi da suyi Sharing domin wataƙil wani ya gani kuma ya samu ikon halarta kaga ka shiga sahun waɗanda s**a gudanar da mauludin Annabi Muhammadu s.a.w domin Annabi yace wanda yayi nuni izuwa aikata Alkhairi tamkar wanda ya aikata ne.

Allah yaƙara mana Soyayyar Annabi Muhammadu s.a.w sannan kafin wannan rana mucika lokutan mu da yawaita salati agareshi har da cikin comment section mu futo mu nunawa duniya cewa mu Masoya Annabi Muhammadu ne wallahi tallahi babu gudu babu ja da baya Indai acikin sha'anin Annabinmu ne.

14/10/2025

Sunayen sirikan Sheikh Ahmad Tijjani radiyallahu ta'ala anhu.

Matayen ɗansa Sheikh Muhammadul Habib

Maulana Sheikh Usman Kusfa Rigi-Rigi Ahmad Tijjani Shehu Ibraheem Niass Sheikh Kusfa Sh*tu Kabir Yusuf Nadabo Yusuf Hussain Yarimah

11/10/2025

Yadda Allah yakeson waliyyai

11/10/2025

Maganin haɓo ma'ana fitowar jini ta hanci.

Maulana Sheikh Usman Kusfa Rigi-Rigi Ahmad Tijjani Shehu Ibraheem Niass Sheikh Kusfa Sh*tu Kabir

10/10/2025

Idan kana neman wadda yike karatu tareda tarin hujjoji ka nemi Rigi Maulana Sheikh Usman Kusfa Rigi-Rigi

Ibraheem Niass Sheikh Kusfa Sh*tu Kabir Ahmad Tijjani Shehu Yusuf Nadabo

10/10/2025

Yau daren juma'a
Dare ne wadda yake cike da dubban ni'imomi da rahama
Dare ne wadda da kayiwa Annabi salati yake sauraranka babu hijabi. Sallu alan nabiyyi

09/10/2025

Dalilai Uku da ya sanya yakamata ka amsa Tijjaniyya.

08/10/2025

Goron gayyata Maulana Sheikh Usman Kusfa Rigi-Rigi Please ayi Sharing 🙏

07/10/2025

‎MAGANIN YAWAN KASALA DA SHAWARA DA KUMA KOWANE IRIN CUTA A JIKI.

‎Akwai mutane da dama waɗanda zaka Allah ya jarrabesu da yawan kasala ko kuma yawan ciwoce-ciwoce a kai akai wasu lokutan kuma kaga anyi anyi a rabu da irin wannan cuta amma abun sai ya gagara wasu kuma hatta ibada ya kan yimasu nauyi su kasa aiwatarwa duk saboda irin wannan cuta na yawan kasala da sauran matsaloli da dama da irin wannan cuta ke haifarwa.

‎Ga duk wanda Allah ya jarrabeshi da wannan matsala ga sirri mai sauƙi kuma mai ƙarfi wajan samun waraka daga wannan cuta acikin gaggawa da yardar Allah.

‎Mutum zai sanya a rubuta masa wannan sura ƙafa ɗaya ya wanke ya riƙa sha safe da yamma idan rubutun ya ƙare a sake rubuta wani har zuwa lokacin da zaka ji wannan matsala ta rabu da kai kwata kwata ku jarraba wannan sirri sosai da sosai domin muna da cikakkiyar yaƙini akan tasirin sa akan wannan mas'ala.

‎:Suran da za'a rubuta itace سورة العنكبوت

‎Sannan kowane irin cuta ke damunka shima ana amfani da wannan sirri duk da cewa yafi ƙarfi yafi power akan matsala na yawan kasala.

‎Allah ya ƙara azurtamu da cikakkiyar lafiya zahiri da baɗini Albarkacin Annabi Muhammadu s.a.w

‎Hadiyyan wannan sirri kamar kullum shine kuyi salati ga Annabi sannan kuyi Sharing domin al'umma masoya Annabi su amfana.

‎Domin neman ƙarin bayani ko kuma akwai wata buƙata da kukeso ayi maku aiki akai sai ku kira wannan number: 08168020743

07/10/2025

Maulidin Gidan Rigi Rigi 2025

Juma'a 24th October, 2025

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Zaria?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Zaria