Libasuttaqwa Specia Hand Design

Libasuttaqwa Specia Hand Design

Share

Assalamu alikum yan uwa muna farin cikin Sanar da cewa wannan shapin mun kirkire shi ne domin kasuwan

Photos from Libasuttaqwa Specia Hand Design's post 19/02/2021

Barkan mu da juma'a aikin mu ne mu kawata shigan ku
Ku ke da jikin mu ke da kayan da za su kawata shi
Don neman Karin bayani Call/WhatsApp

Photos from Libasuttaqwa Specia Hand Design's post 10/02/2021

All are available with affordable price for more information call/WhatsApp

Mobile uploads 01/01/2021
21/09/2020

Zazzau ta fadi
Sirri ya bude
Alkyabba ta yaye
An jingine masu
Zuciya tai nauyi
Danda ya huta Karaga tayi shafal
An jingine takobi
Rawani ya kwance
Tambura sunyi kurum
Masoya sunyi jum
Algaita ta dushe Wayyo wayyo wayyo
ALLAH kaikasan karatun kurma
ALLAH ka yarda da wakilinka
Ka amshi wakilcinsa
Ka amshi bakuncinsa
Ka masa rahama ALLAH ALLAH yajikan sarki. zazzau dan idrisu autan sambo

Photos from Libasuttaqwa Specia Hand Design's post 13/09/2020

Muna alfahari da ku (abokan kasuwanci) zamu ci gaba da kawo muku kaya iri daban-daban Ku da kawai Ku kasance tare da mu kaima da za aima dinki ba a barka a baya ba zaku iya tuntuban mu ta wannan number 09020354015 Call/WhatsApp

Photos from Libasuttaqwa Specia Hand Design's post 26/08/2020

Lallai siyan na gari maida kudi gida ne saboda haka muna maraba da ku

26/08/2020

Libasuttaqwa Specia Hand Design Send a message to learn more

Want your business to be the top-listed Clothing Store in Zaria?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


62 Anguwan Mallam Sule Kusfa
Zaria