Musa Saidu
A L H A M D U L I L L A H
01/12/2025
“Alhamdulillah.
Last week, along the Zaria–Funtua expressway, a package fell from a moving vehicle and was later found to contain live ammunition. Just a few days later, NDLEA operatives intercepted three suspects along the Abuja–Kaduna expressway with 1,125 rounds of 7.25mm live ammunition.
This is a significant success for the NDLEA Kaduna State Command. May Allah continue to protect our communities.”
05/12/2023
WANNAN ZALUNCI DA MAI YAYI K**A????.
Kashe rayuka a arewacin Nigeriya ya zama ruwan dare, ka fita baka tsira ba, kana gida shima baka tsira ba.
Ya Allah duk wanda yake da hannu wajen kashe waɗannan bayi naka Allah ka hannasu sukuni, Allah kadda ka biya musu buƙatar su, Allah ka saukar musu da masifa da bala'i da balbalin bala'i.
A ƙarke ina addu'a Allah ya gafartawa waɗanda s**a rigamu ya kuma bi musu haƙinsu ya hayyu ya qayyoom 🤲🤲🤲.
05/12/2023
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the public figure
Telephone
Website
Address
Kofar Gayan
Zaria