Taskiya Reporters
ingantattun labarai domin tunatarwa, fadakarwa da ilmantarwa
17/09/2026
. . .Wanda Ke Ganin Girman Janibin Ma'aikin Allahﷺ, Shine Yake Tunawa Da Haihuwarsa Ba Dan Mantuwa Ba. Allah Ya Ƙara Musu Soyayyar Maulana Muhammadur Rasulullahiﷺ
01/09/2026
INNAL'ILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN!!
Allah Yayiwa Ɗan Maulanmu Sheikh Ibrahim Inyass Wato Sheikh Makki Shehu Ibrahim Inyass (RTA) Rasuwa. Allah Yayi Mishi Rahama. AMIIN 🤲
25/08/2026
Gidan da Ba'a taɓa irinsa ba tunda a kirkiri Duniya
Gidan da aka Haifi Fiyayyen Halitta ANNABI MUHAMMAD S.A.W
Don Allah kuyi Share zuwa Groups. Allah ya ƙarawa Annabi Daraja.😭🤲
22/08/2026
Khalipha yaraba gudunmawan kudi
a asibiti
Khalipha Sheikh Ahmad Abulfathi ya kai ziyara General Hospital dan gaida marasa lafiya wa su da ga cikin khalifofin Ɗarikar Tijjaniyya na Jahar Borno sun kasance tare da shi a wannan ziyaran
Manufar wannan ziyara itace nuna murna da zagayowan watan da aka haifi Annabi Muhammad SAW.
Zawiya Development associarion ita ta shirya wanna ziyara.
21/08/2026
JANA'IZA CIKIN HOTUNA.
Yadda Aka Gudanar Jana'izar Khalifa Malam Ghali Na Shehu Yahuza Zaria Tare Da Ƴaƴansa.
A yau juma'a 21 gawatan Ogusta 2026, bayan kammala sallar Juma'a a Babban Masallacin Juma'a dake Fadar Zazzau aka gabatar da sallar jana'izar Khalifa Sheikh Muhammad Ghali ɗan Shehu Yahuza Zariya, wanda Allah Ya yi wa rasuwa jiya sanadin haɗarin mota shida ƴan uwan sa biyu da kuma ɗansa.
Babban Limamin Zazzau Malam Ɗalhatu Ƙasim Imam ne ya jagoranci ɗunbin al'umma wajen jana'izar, wanda s**a halarta daga sassa daban-daban.
Bayan su Khalifa da suke huɗu, akwai ƙarin mutune mutane hudu da suma Allah Ya yi masu rasuwa daga unguwanni aka hada aka yi jana'izar.
Daga Aqil Abdulkadir
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Zaria