Muhammad Sulaiman
FOOTBALLER
21/07/2025
10/07/2025
Ga masu Son cigaban jahar Kano, da Kuma matasan jahar, wan nan wata gagarumar nasara ce da ci gaba ga al'umar jaharkano.
inaso nayi amfani da wan nan dama nayi tsokaci ga al'umar mu.
Dan Allah mucire siyasa acikin wan nan harkar, kada mujawo gaba, fada, ko kace nace acikin wan nan harkar.
wan nan nasar ta barau fc, hakiki zata kawowa matasan mu ci gaba sosai a harkar kwallon kafa,
Duba da yanda mu kanawa mu muka fi yawan samari masu shaawar harkar kwallon kafa, Amma sabida rashin yawaitar irin wadan nan matakai yasa dayawan samari suke haqura subarta, wasu Kuma su tsufa ba tare da samun Wani cigaba ba.
Tini dai shauran jahohin kudu s**a wuce wan nan matakan, shiyasa ko ina kaje zakaga nasu suke dauka komai iya ball Dinka basa kyale nasu su dau namu in ba dole ba.
Kano pillers da Barau du cigaban Kano ne kowacce Kano take wakilta, sabida haka jamaa Dan Allah mudubi kanon, dama arewacin Nigeria gabadaya.
Hakana Kano itace madubun shauran jahohin mu na arewa ko ba Dan Kano bane Kai idan Dan arewa ne to yakamata kayi farinciki da wan nan nasara domin ba iya Yan kano ne acikin wan nan qungiyoyi ba.
Burin mu ace ga Dan uwan mu bahaushe ko Dan ina ne Yana samun cigaba zamuyi farin ciki mutuka, ina Jan hankalin magoya baya Dan Allah akai zuciya nesa.
muso junanmu tamkar yanda turawa suke gudanar da kwallon su, ba fada ba gaba, in kayi nasara akaina nima watarana zanyi ita kwallo haka ta gada.
San nan inayiwa shauran qungiyoyi fatan suma zasu zage dantse wajan Kara shigowa cikin wan nan babban aji na kasa, Allah ya bada saa da rabo nan gaba ace ga wasuma suma daga Kano suke.
Su Kuma wadanda suke ciki Allah yabasu iKon fidda mu kunya, Allah yabasu nasara, Allah ya zaunar da garuruwan mu na arewa lafiya dama kasa baki daya.
Allah yabamu lafiya da zaman lafiya. Up pillers. Up maliya.
10/07/2025
Ones again for Kano state. Congratulations
Barau fc we really proud of you
09/07/2025
26/06/2025
use one word
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Isiba Oluwo
Lagos