ibby_electronics

ibby_electronics

Share

Our main and best products are LG. SAMSUNG, SONY, PANLGASONIC, SHARP

28/03/2025

BARKANMU DA SHAN RUWA

Shin kun sha zoɓo mai sanyi yau? 🥤

10/10/2024

ALLAH KA TSAREMU DAGA MUGUNJI DA MUGUN GANI

Yan Bindiga Talatin Sun Mutu A Yayin Wani Rikici Tsakanin Su Wurin Raba Dabbobi Da S**a Sato 12/08/2024

ALLAH MUNDEGODE MAKA, ZAMU CIGABA DA AL QUNUT

Yan Bindiga Talatin Sun Mutu A Yayin Wani Rikici Tsakanin Su Wurin Raba Dabbobi Da S**a Sato Wani kazamin rikici da ya barke a tsakanin yan bindiga a Jihar Zamfara ya yi sanadiyyar mutuwar akalla mutane 30 daga cikin su, wasu kuma s**a samu munanan raunuka.

Har Yanzu Ba A Fara Sayar Mana Da Danyen Man-Fetur A Naira Ba. Kungiyar CORAN 12/08/2024

SABON ZANGA ZANGA ZE WAKANA KENAN

Har Yanzu Ba A Fara Sayar Mana Da Danyen Man-Fetur A Naira Ba. Kungiyar CORAN Gamayyar Kamfanonin Tace Albarkatun Mai a Najeriya (CORAN), sun bayyana cewa har yanzu babu wani memban kungiyar da aka fara sayarwa danyen mai da kudin Naira. Sakataren hulda da jama’a na kungiyar Echie Idoko, ne ya bayyana haka a lokacin da yake ganawa da manema labarai.

09/07/2024

ZATA FARA? WATO BATAMA FARABA KENAN! IDAN TAFARA SE MUKOMA CIN KIFI

Saudiyya na son fara shigo da nama daga Najeriya

Ƙarin bayani - https://bbc.in/3RZceK8

16/12/2021

Thank you ALLAH for yesterday and today's blessing upon me

19/08/2021
18/08/2021

Hi friends!

18/08/2021

Good morning my good people of Keffi Nasarawa state and beyond

03/06/2021

We sell quality televisions big and small ones at a cheapest price

01/09/2020

We should behave to our friends👌 as we should wish our friends to behave 👌to us. Good evening to you all 👋

Want your business to be the top-listed Media Company in Keffi?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


Keffi