Muhammad Muhammad Nai'ibi
Hausa journalist
25/08/2026
Shirin Rana tare da RAIJANA MUNEER YAHAYA
• A Najeriya wata sabuwar takaddama ta kunno kai game da gudummawar Naira miliyan 600 da mukarraban gwamnatin kasar s**a bai wa kungiyar Izala ta JIBWIS.
• Wata kungiyar daliban jami'a a Jamhuriyar Nijar ta kebe tsawon wata guda domin koyar da daliban firamare da sakandare kyauta a lokacin dogon hutu.
• Kasashen Mali da Burkina Faso da Jamhuriyar Nijar na neman zama tungar ‘yan ta’adda a yankin Sahel.
• A Kwango kuwa, marasa lafiya da ke fama da wasu cututtukan na daban na kaurace wa asibitoci domin fargabar kamuwa da cutar Ebola.
BARKA DA WAR HAKA
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Muhammad Muhammad Nai'ibi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.