DailyUse Store

DailyUse Store

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from DailyUse Store, Grocers, Kano.

24/05/2026

Blender me saukin Jan wuta da karfi
Yadace da masu gida
Kudinta Yana comment section

0904 492 6115

19/05/2026

Scale ne
Yakamata ace kowanne gida su mallake Shi wajan auna abun anfanin yadda kullun

0904 492 6115

Photos from DailyUse Store's post 16/05/2026

Mug 🍺 hot and cold

Yadace da masa da Mata musamman Yan gayu

Price a comment section

0904 492 6115

14/05/2026

Idan Ka mallaki wannan baruwanka da ashana

Adaure akalli video ze anfani Ku
09044926115

Photos from DailyUse Store's post 13/05/2026

Wannan flasks din Alminium ne ciki da wayanda

Yana riƙe Zafi da sanyi na tsawan lokaci

Game bukata Yayi magana
Muna delivery kowanne gari

0904 492 6115

13/05/2026

GA fanka me gudu tamark jumbo

Rechargeable ce

0904 492 6115

12/05/2026

Flask me inganci gashi da rikon Zafi na tsawan lokaci
4.0L

zakuji dadinsa idan kun siya

0904 492 6115

Photos from DailyUse Store's post 12/05/2026

Original type-c charger zamu badasu a farashi sari
Kasa da Yadda kuke Sara akasuwa

Duk me bukata Yayi magana yace GA yadda yake Sara akasuwa insha'Allah zesamu Karin wani ragin

0904 492 6115

11/05/2026

Wannan fanka tanada matukar iska

Kuma bazakaga fan na juyawaba sede Kano iska fuuuuuuuu
0904 492 6115

11/05/2026

Wannan fanka tayi kyau sosai
Yafi duk irin bank dakasa ni rikwan caji
Munada Kaya Kala

+2349044926115

09/05/2026

Family clipper
Ana Askin manya da Yara da ita
Ko wanne irin style zaka iyayi da ita

0904 492 6115

Want your business to be the top-listed Grocery Store in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Kano