ANA TARE
scrap metal and carpenter metal
23/07/2025
🚨 Liverpool sun zaɓi Rodrygo a matsayin ɗaya daga cikin ’yan wasan da za su iya maye gurbin Luis Díaz a kulob ɗin, in ji Florian Plettenberg 😮💨🔥
Jaridar AS ta ƙara da cewa Real Madrid na shirin ganawa da ɗan wasan nan ba da jimawa ba don tattauna makomarsa 👀
— Onefootball
23/07/2025
🚨 𝗬𝗔𝗡𝗭𝗨-𝗬𝗔𝗡𝗭𝗨: Real Madrid na ƙara nuna kwadayin sayen William Saliba, kuma ɗan wasan shima ya shirya yin ƙoƙari ta fuskar kuɗi don samun damar komawa Real Madrid!
—
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Malam Isma'il Idris, Nura Suleman
22/07/2025
🚨 Xabi Alonso ya bayyana wa Brahím Díaz cewa har yanzu ba zai samu gurbi a cikin 11 na farko na Real Madrid ba.
—
😭😭😭
19/07/2025
Tinibu
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano
20/07/2025