Taskar YABO

Taskar YABO

Share

Annabin dai

19/01/2025
18/12/2022

Sahibul husini wal jamali ma,abocin kyalliya cikar kyan haiba
Daban kake kafi gaban daban kyaliyar Allahu
SA maza hauraqi gudu suke suna mun bika dan abdu
Sae dakai ake zuwa an dace ya Muhammadu rasulla s,a,w

18/12/2022

Kai kadai ne gwanin da bai k**a da wasa ba
Ta ko,ina ka cika banji inda rabbu yay ma hadeba
Mai zaratan yaya mafi cikar gure duba
Sae da kai ake kai labari ya Muhammadu rasulla s,a,w

15/12/2022

Gatan masu uwa da marayu yardadje kake sirrin lahi.
Gatan Wanda yazo zai koma annabi daha wujudillahi
Ya gatan sama harda na kassai jeka abinka rasullahi
Taimaki mai son yi maka bege dan darajar abin da kakawo

30/11/2022

Jinjinata nake kuma yima maganin maras kunya
Sa mazaje gudun arta,bu kai kaje suke baya
Sai da dama akeyin wargi kan kazo suke buya
Wanda yajja dakai yakare tunda sun qibin daidai

29/11/2022

Kallo kyau a inda yake badama ka suffanta.
sufface rinin Allah da ka kalla ya canzata.
Kadda kace a kwai mai kyau sae mugano ka kai wawta
kyakyawa guda daya ne muhammadu rasullulla

21/10/2021

Mutum biyu nabarsu bana bukatar kallonsu Kuma bata Rana wadda zatasa inji nabisu don basu da yakini shiyasa na yanke inji shehul islama barhama babana gausi

04/10/2021

LA,ilaha illalahu muhammadu rasululla s,a,w

17/07/2020

ALLAHUMMA SALI,ALA SAYYADINA MUHAMMADU ADADA MAFI ILMULLAHI SALATAN DA,IMATI BIDUWA MULKILLAHI YAN,UWANA ASSALAMU ALAIKUM YA SOYAYYAR ANNABIN RAHAMA

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address


Nasarawa
Kano
3944