Queen luba

Queen luba

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Queen luba, Digital creator, Kano.

Photos from Queen luba's post 16/09/2026

Innalillahi wa inna ilaihi rajiun 😭😭💔💔 da safe yayi wnn status din 💔💔💔🤦🏽‍♂️ ke duniya🤦🏽‍♂️💔 Yanzu kuma ya rasu yanzu za'ayi jana'izar shi.

Allah ubangiji yasa aljanna makoma 🤲

Photos from Queen luba's post 13/09/2026

Kenya ta kammala horar da jami’an tsaro 1,273 tare da shigar da su cikin aikin gwamnati, inda sabbin jami’an s**a baje kolin ƙwarewarsu ta fannin dabarun yaƙi da ayyukan tsaro, ladabtarwa da kuma shirin tunkarar ayyukan da za a tura su gudanar.

Rahotannin da aka wallafa yau, 11 ga Satumba 2026, sun bayyana cewa jami’an General Service Unit (GSU) ne s**a kammala wani shiri na horo na tsawon watanni tara a sansanin horar da jami’an tsaro na Magadi, da ke gundumar Kajiado a Kenya.

Mataimakin Babban Sufeton ’Yan Sandan Kenya, Eliud Lagat, ya bukaci jami’an da su kasance masu ladabi, jajircewa da kuma shirin aiki a duk inda aka tura su. Horon ya kunshi dabarun tsira, aiki tare, ladabtarwa da amfani da fasahar zamani wajen aikin tsaro.

Ana sa ran jami’an za su taimaka wajen ƙarfafa ayyukan tsaro a Kenya, musamman wajen yaƙi da ’yan bindiga da sauran miyagun laifuka. Haka kuma, za su taimaka wajen shirye-shiryen tsaron ƙasar yayin kakar damina da kuma babban zaɓen Kenya na 2027.

Za a gudanar da babban bikin passing-out parade na jami’an 1,273 a ranar 18 ga Satumba 2026, inda ake sa ran Shugaba William Ruto zai jagoranci bikin.

13/09/2026
12/09/2026

Zaben fidda kwani 😂

12/09/2026

HISBAH AIKIN ALLAH: Mata a Jahar kano sunyi Kiraga Hukumar Hisbah ta Jihar Kano data Tursasa Yan Adaidaita sahu suna saka Kalar Wannan abun wanda zai rinka raba Tsakani Mace da Namiji idan sun hau Adaidaita sahu.

Matan sunce abun baya musu Dadi yadda s**a hada jiki suke Gogar juna da Namiji a Cikin Adaidaita sahu idan s**a hau Sabida haka suna Kira tare da Rokon Hukumar Hisbah da Gwabnatin Jahar Kano tasa Wann abin yazama dole ga Yan Adaidaita sahu.

Sabida sunce wasu lokutan da gangan ma Zakuji Maza suna yimusu Goge in s**a hau Adaidaita Sahun tare Menene Ra'ayinku akan wannan Kudirin kana tare dasu kana Goyan bayan yin hakan ko A'a baka Goyan baya.?

11/09/2026

Wane Maki Za Ka Baiwa Gwamnatin Tinubu?

100%
90%
80%
70%
60%
50%
40%
30%
20%
10%
5%
4%
3%
2%
1%
0%

Photos from Queen luba's post 09/09/2026

Kamfanin Aliko Ɗangote dake garin Kaduna ya kirkiri mota a gida Najeriya, inda Gwamna Uba Sani ya ƙaddamar da sabbin motoci Pegeout 3008 da 5008 na Shekarar 2026.

Photos from Queen luba's post 09/09/2026

Inna lillahi wa inna ilaihi raaji'uun

Allah ya yiwa mai girma Talban Gumel Alhaji Babandi Aminu Rasuwa za ayi jana'iza anan garin gumel da misalin karfe 5:30 na yammacin yau a kofar Fada in sha Allahu.

Muna rokon Allah ya gafarta masa yayi masa rahama, ayyukan sa na kirki muna fatan su bishi kurakuran sa kuma Allah ya yafe masa.

Lallai Gumel munyi rashi na jigo babba a wannan masarauta.
Muna rokon Allah ya gafartawa mai martaba sarki Ahmadu da Talban Gumel da Mairam Dada da sauran Al'ummar musulmai baki daya.

09/09/2026

Allah Yayi Miki Rahama

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Queen luba posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Kano.