ZangonLabarai
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from ZangonLabarai, Media/News Company, Nasarawa, Kano.
............................................................................
ZangonLabarai
🌎🌎🌎🌎🌎🌎
🫂 TASHAR TA KUCE!
06/03/2026
"Kungiyoyin matasa a ciki da wajen Zango LG sunyi Allah wadai da kalaman APC Chiarman Zango
Shugaban jam'iyyar APC na karamar hukumar Zangon Daura yayi wasu kalamai da s**a yamutsa hazo Wanda wasu na ganin cewa kalaman nashi na iya kawo cikas ga wanzuwar Demokuradiyya a fadin karamar hukumar
Ga dai bayanan kamar haka...
A Wani Fefen Bidiyo da Yake Yawo a Kafar sada Zumunta inda aka jiyo Chairman Partyn na APC Yana bayyana cewar za'a dauki mataki akan duk Malamin Makarantar da yaki bin Jam'iyyar APC.
Yayi wannan bayanin ne a lokacin taya murna ga Sabon Sakataren Ilimi (ES) da akayi a Zangon Daura.
A cikin Bayanin nasa ya Bayyana cewa Yanzu Babu Yan Adawa saidai Masu Bakin ciki
Tuni dai matasa s**ayi masa chaaa a kafar sadarwa ta Facebook.
Me Zaku ce?
06/03/2026
Bayan azabtarwa da mugun dukan da Yanbindiga s**a yi masa karshe ance sun kashe shi.
Ya Allah duk wanda keda ikon magance wannan matsalar kuma baiyi abinda ya kamata ba ya Allah ka rabashi da duk wani jin dadi na rayuwar duniya da kiyama
01/03/2026
ZABI DAYA DAGA CIKIN LAMBOBI:
Rubuta Lambar da kasan itache dai-dai don cike gibin wannan motar. Karkashin wannan post zamu yi akalla gasa guda 2 don cike kaidar da facebook ta sa mana.. daga karshe akwai kyautar naira 2000 ga wanda ya cinye gasar duka.
01/03/2026
Mutane dadama sai cecekuce suke kan cewa basu yarda da mutuwar Ayatoullah Khamenei ba!
Wasu suna tunanin anya ba sabon salon yaƙi bane kowa. 🤔
Kuma kuna wannan tunanin kokowa??
22/02/2026
MATAR DA TA HAIFI ƘWAYAR TRAMADOL FIYE DA 1000.
INDA RANKA: Jami'an hana sha da fataucin miyagun kwayoyi a Najeriya sun damƙe wata mata mai juna biyu a jihar Kano.
Matar da ta kifa kwarya a cikinta inda ta ɓoye kwayar Tiramol fiye da dubu daya a cikinta da sunan juna biyu kamar yadda zaku iya gani.
Tuni dai matar ta faɗa komar jami'ai a kokarin na tsallaka kasa zuwa Cotonoa.
22/02/2026
22/02/2026
WATA MAJIYA: Ɗan fitaccen malamin addini Ahmad Gumi, wato Mubarak Ahmad-Gumi, ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar Majalisar Dokokin Jihar Kaduna a zaɓen 2027 karkashin jam’iyyar APC.
Ya ce ya shiga siyasa ne domin kawo ci gaba da wakilci nagari ga al’ummarsa.
Dimokuraɗiyya
29/01/2026
KALUBALE WA SARAKUNAN AREWA
Labarin Sunday Igboho mai fafutukar kafa Kasar Yarbawa zalla wanda ya jawo asárán ra* yúkan 'yan Arewa mazauna yankin Yarbawa ba sabon abu bane a gurin 'yan Nigeria
Sunday Igboho yayi tashe sosai daga shekarar 2019 har zuwa 2021 lokacin da Gwamnatin Tarayya ta ayyana nemansa ruwa a jallo bisa laifuka na t@'addánc¡, as@ran rá yúka, cin amanar kasa da haddasa f¡t¡na da ¥aki da yayi da sunan yana neman kafa Kasar Yarbawa zalla
Tun a shekarar 2021 da ya samu ya gudu zuwa Kasar waje lokacin da jami'an tsaro s**a kai samame gidansa a Ibadan za'a kamashi ba'a sake jin duriyarsa ba sai yanzu
Manyan Sarakunan kabilar Yarbawa wanda s**a hada da Ooni na Kasar Ife da Olubadan na Kasar Ibadan sune s**a je gurin Shugaban Kasa Tinubu s**a nema wa Sunday Igboho afuwa, kuma shugaban Kasa Tinubu ya amshi rokonsu ya masa afuwa
Yanzu haka Sunday Igboho har ya dawo cikin Nigeria zai cigaba da gudanar da rayuwarsa cikin 'yanci, abinda ya aikata na t@'adda'à nci da k¡s@n r@yukân 'yan Arewa duk ya tafi a banza
Sai nake ganin wannan babban kalubale ne wa Sarakunan Arewa game da kadiyyar DCP Abba Kyari jarumin dan sanda da ya bada gudummawa wajen tabbatar da zaman lafiyar Nigeria ta hanyar yaki da 'yan ta'adda, wanda a karshe aka kulla masa sharri da makirci aka boyeshi gidan yari
Inda manyan Sarakunan Arewa zasu hada kai kamar yadda na Yarbawa s**ayi, su je gurin Shugaban Kasa Tinubu su roki a fito da Abba Kyari domin ya cigaba da yakar 'yan ta'addan da suke hana Arewa zaman lafiya ba shakka Tinubu zai amshi rokonsu
Muna fata Allah Ya kubutar mana da DCP Abba Kyari.
Daga Datti Assalafiy
28/12/2025
TIRƘASHI 🔥: Nayi Nadama Tareda Dana Sanin Daukakar Danayi A Harkar Film Shekarun Baya, Bayan Nagama Raye Raye Da Juye Juye Tare da Su Ali Nuhu A Wancan lokacin, A Yanzu Gashi Ba a yayin Irinmu, Ko Zuwa Wuri In Munyi Wallahi Gudunmu Akeyi, Gasu Ali Nuhu Sukuma Haryanzu Suna Jan Zaransu Amma Mu mun Zama Abin Gudu Saboda Ɗaukaka Ta Barmu, Nazo Nasamu Wata Larura Dake Kunburani Inyita Zubar Jini Mutane Na Gudu Na, Nayi Nadamar Shigakata Harkar Film~ Fati Karishma.
27/12/2025
DA DUMI-DUMI: Janar Olufemi Na Nijeriya Ya Bayyanawa Sojojin Ƙasar Cewa "Ku Kasan Ce Cikin Shirin Ko-Ta-Kwana a Koda Yaushe".
Ya Kuke Kallan Wannan Magana?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Address
Nasarawa
Kano
3166