Halima Isah
i'am a consultant with oriflame and i coach women on how to make cool cash by just using their own phone.
Assalamu alaikum Barkammu Da Warhaka.
Ina Mata Masu Jarin da zasu iya Fara sana'a. Ina Kuma Wadanda Basu da jari ga dama ta samu wacce zaku koyi Sana'ar Da Zasu yi Don Samun Albashi Duk Wata. In kina Son Sanin Wannan Sana'ar Kiyi Comment da Number Wayanki ko kimin magana kan tawa 07032638399
Bama Buƙatar Me Kiwuya Ko Gajen Hakuri Aiki Zakiyi Gwargwadon Aikinki Gwargwadon Albashin Ki
15/06/2022
INA GAYYATARKU 💃💃
Hello Mata masu kwazon neman na kansu, shin ko kinsan zaki iya fara sana'ar da nakeyi da kudi kadan ba tare da kun biya kudin register ba? Kiyi magana ta lambana 07032638399 ko ki ajiyemin naki lambar in saki a training group.
04/05/2020
Assalamu Alaykum, Sunana *Halima Isah* ni na kasance mace mai son dogaro da kaina ne a koda yaushe, ba tare da sai na jira mijina ya bani ba, da wayar hanuna kadai nake amfani wajen kasuwancina kuma ina samun rufin asiri sosai. Duk me shaawar yin sana'ar da nakeyi da kudi qalilan, zata iya min magana ta wannan lambar *07032638399* kota ajiye nata lambar domin in saka a group dinda na ke koyawa mutane sana'ata. Sai naji daga gareku
01/03/2020
*ASSALAMU ALAYKUM*
Ina masu son yin register da Oriflame kyauta? To Albashirinku wannan wata na March company oriflame sunzo muku da tarin garabasa wanda idan kuka jajirce zaku samu kyaututtuka k**ar fridge, AC, tukwane, saitin tukwane, turaruka da dai sauransu. Ku garzayo domin samun bayani a kyauta, da kudi kadan ya isa ki fara wannan sana'a domin ki dogaro da kanki. Ki tuntubeni ta wannan lambar 07032638399 ko ki biyo wannan group link donjin training a ko wace rana da karfe sha daya (11) na safe.👇👇
My Orflm Training Group WhatsApp Group Invite
🌺 Shin kina cikin mata masu neman sana’a da zasu dinga yi suna samun kudin shiga?
🌺 Kin taba tunanin menene zakiyi wanda zaki dinga samu ana biyan ki duk wata kuma ba sai kin fita daga gida ba?
🌺 Shin kin taba damuwa saboda rashin kudi naki na kanki?
🌺Idan kina daga cikin mata masu neman sana’an yi wanda ba zai hana ki tafiyar da al’amuran ki na yau da kullum ba, toh kiyi min magana ta whatsapp a wannan layin 07032638399 ni zan fada maki irin sana’a da nake yi wanda na samu alkhairai daban daban.
🌺 kuma zanyi maki bayanin yadda sana’a din yake sannan bayan kinyi register zamu dinga maki training kyauta har sai kin k**a kasa a wannan sana’a.
🌺 kina iya farawa da dubu goma sha biyar zuwa sama, ya danganta ga karfinki..
👉 Ga lambar waya ta nan don neman karin bayani 07032638399
Kina iya dropping naki number da sunan ki zan neme ki in sha Allah inyi maki bayani..
20/01/2020
Assalamu alaikum
Yar uwa kina bukatar sanaa da zaki rikayi cikin gd ba tare da kin fita cikin rana ba? da wayar hannunki kadai zaki iya wannan sanaar,kizo kiyi joining business dina na siye da sayarwa da kayan gyaran jiki da kayan kwalliya koda kina aikin gwamnati wannan sanaar bazata takuramiki ba,zaki samu ribar kayan da kika siyar sannan karshen wata a biyaki salary .yar uwa ki tashi ki nema maza basa son masu yawan bani bani ki tashi ki nemi nakan ki,in bakida shi ko a gdn ku kece baya.domin karin bayani akan wannan sanaar ki min magana ta wannan number 07032638399 domin in saki acikin group dinmu na whatsapp donjin training a kyau. Sai naji daga gareku
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano
Opening Hours
| Monday | 09:00 - 22:00 |
| Tuesday | 09:00 - 17:00 |
| Wednesday | 09:00 - 17:00 |
| Thursday | 09:00 - 17:00 |
| Friday | 09:00 - 17:00 |
| Saturday | 09:00 - 15:00 |