Adam Adam

Adam Adam

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Adam Adam, Health/Beauty, Kano.

24/02/2022

I love
My friends
Oll

22/02/2022

Amana sai Dan amana

22/02/2022

Wanne ta nadi kakeawa karshen rayuwarka.
Kokamanta me?

22/02/2022

Ya Allah kashiga lamurammu badan halimmu ba .
Wani lokaci zakaji Rayuwar duniya tayima Dadi,Amma wani lokaci zakaji Duniyar babu Dadi acikinta
Kayi hakuri aduk halinda kasinci L
Kanka.

I love you m y ferind💝💝

22/02/2022

Kaza Zama Mai kyakykyawar zuciya zaka zauna lpy da kwanciyar hankali.
Rayuwa babu kome acikinta face rudani.
Amma idan munaso muyi masara acikin wannan Rayuwa to sai munyi hakori da juriya.

22/02/2022

Allah ka kiyayemu da dauko Mai Kyan Dan mmaciji.

Dake nake Mai sona Dan kudi na.badan Allah ba.

Dama haka k**e saidai nai ta Baki kudi ko nazama NTM dinta.

Kuma gashi Allah yasa Ina matukar sonta. Dan uwa bani shawara ya zanyi to?

22/02/2022

Masoyana wannan hoton
Shaini .Dan Zaki ya girma.

Photos from Adam Adam's post 22/02/2022

Assalamu Alaikum
Masoyana,Allah yayi
Albarka duniya da
Layira.

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Kano