Matan jamia
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Matan jamia, TV Network, yankaba, Kano.
19/02/2021
Happy Friday..
06/02/2021
Gwamnati ta dakko wata hanya wacca sam badedebace anzo anziba yara akantiti suna k**a mutane wai inbakada face max
sannan inkanadashi zakawuce inbaka dashi sai kabada wani abu maana cin hanci to abinda aketsoro kenan
Meyasa Gwamnati bazata dinkaba sannan taziba yankarota yanhizba yan kowatsiya aziba abasu suzo kantiti inkanadashi kawuce inbaka dashi abaka atinanina yafi wannan cinzarafin da zaazo anayiwa mutane
27/11/2020
zamu fara daukar shirin kannan miji
Daga kanfanin Gtop..........Danhaka.ko mace ko namiji wanda ke shaawar yaganshi acikin wannan shiri zai iya mana magana Akan wannan layikan
07069003043
08161695512
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Yankaba
Kano