Duniyar Labarai

Duniyar Labarai

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Duniyar Labarai, Media, Gama A Nassarawa L G, Kano.

ABBA GIDA GIDA YA MAKA GANDUJE DA MATARSA GOGGO A KOTU KAN ZARGIN BADAKALA 04/04/2024

Abba Gida-Gida ya maka Ganduje da Gwaggo a gaban kotu kan zargin badakalar cin hanci

ABBA GIDA GIDA YA MAKA GANDUJE DA MATARSA GOGGO A KOTU KAN ZARGIN BADAKALA , ...

Fadar shugaban kasa ta tabbatar da umartar Ganduje yayi sulhu da Kwankwaso yayin da tuni ya iso Kano 24/01/2024

Kurunkus: Fadar shugaban kasa ta tabbatar da umartar Ganduje yayi sulhu da Kwankwaso yayinda tuni Gandujen ya iso jihar Kano a yau.

Mai magana da yawun shugaban kasa Bola Tinubu Abdul-aziz Abdul-aziz ne ya tabbatar da haka a wani sakon murya da ya aikewa manema labarai a yammacin yau Laraba.

-Ku dannan mana subscribe.

Fadar shugaban kasa ta tabbatar da umartar Ganduje yayi sulhu da Kwankwaso yayin da tuni ya iso Kano , ...

Ta faru ta kare: An fara tattaunawar Sulhu tsakanin bangaren Kwankwaso da Ganduje. 23/01/2024

https://youtu.be/fBtPsRILoyE?si=ZMI0TzHYmunn6r2A

-Ta faru ta kare: An fara tattaunawar sulhu tsakanin bangaran Kwankwaso da Ganduje.

-An aike da Danbilki Kwamanda gidan yari

-Subscribe

Ta faru ta kare: An fara tattaunawar Sulhu tsakanin bangaren Kwankwaso da Ganduje. , ...

Yadda k*san wani a kamfani ya haddasa mummunar tarzoma a Sharada dake Kano. 21/01/2024

Yadda wani ya kashe abokin aikinsa a wani kamfani dake sharada a Kano.

Kisan kai ya haddada mummunar tarzoma a yankin.

Yadda k*san wani a kamfani ya haddasa mummunar tarzoma a Sharada dake Kano. , ...

Yadda sarki Sunusi ya caccaki su Gawuna bayan hukuncin kotun koli 14/01/2024

Yadda sarki Sunusi ya caccaki su Gawuna bayan hukuncin kotun koli.

Yadda sarki Sunusi ya caccaki su Gawuna bayan hukuncin kotun koli , ...

Dalilan da s**a sa kotun koli ta tabbatar da Abba Kabir Yusuf a gwamnan Kano da wasu gwamnoni. 12/01/2024

Dalilan da s**a sanya kotun koli ta tabbatar da Abba Kabir Yusuf a matsayin gwamnan Kano da wasu gwamnoni.

Dalilan da s**a sa kotun koli ta tabbatar da Abba Kabir Yusuf a gwamnan Kano da wasu gwamnoni. ​ ​ ​ ​ ​ ​ ​ ​ ​gida ​ ​ ​ ​zal...

Sabon gargadin rundunar ƴan Sanda kan hukuncin kotun koli na zaben gwamnan Kano 11/01/2024

Matakan da rundunar ƴan sanda ta jihar Kano ta ɗauka kan hukuncin kotun koli daga bakin kwamiishinan ƴan sanda CP Muhammd Usaini Gumel.

Sabon gargadin rundunar ƴan Sanda kan hukuncin kotun koli na zaben gwamnan Kano , ...

07/01/2024

Manyan Labaran Yau.

-Wani matashi ya ce ya hallaka mahaifina saboda ya shiga Aljanna ni kuma na shiga wuta ranar Lahira.

-Ana neman ƴan daba 52 don yi sulhu da su a Kano

-Tinubu zai biya biliyan 12 ga ƴan wasa kungiyar ƙwallon kafa ta Super Eagles.

Ku dannan wannan link na kasa don sauraran labarai da kuma dannan subscribe a wannan channel.

https://youtu.be/Ff8dPLpGMP4?si=O6icHBghuLiC3AvN

Dambe tsakanin gwamnan Kano da sakataran gwamnati, shin meye gaskiyar maganar? 03/01/2024

Dambe tsakanin gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf da sakataran gwamnati Dr. AB Bichi, shin meye gaskiyar maganar?

Ku danna mana Subscribe a wannan shafi na Youtube don samun sahihan labarai.

Dambe tsakanin gwamnan Kano da sakataran gwamnati, shin meye gaskiyar maganar? ​ ​ ​ ​ ​ ​ ​ ​ ​gida ​ ​ ​ ​zal...

Yadda sakamakon Damben kokawar karshe na Jamhuriyar Nijar Final 2023 ya kasance. ku danna subscrib 31/12/2023

https://youtu.be/yT7gMe7_RpY

Yadda sakamakon Damben kokawar karshe na Jamhuriyar Nijar Final 2023 ya kasance.

Ku danna mana subscribe don samun sabbin labaru.

Damagaram Postt

Yadda sakamakon Damben kokawar karshe na Jamhuriyar Nijar Final 2023 ya kasance. ku danna subscrib , ...

Doso da Maradi Final: Isyaka Isyaka zai yi kokawar karshe da Mati Sule a maraicen yau Lahadi 31/12/2023

Isyaka Isyaka zai fafata Final a wasan karshe da Mati Sule a Damben kokawar jamhuriyar Nijar.

Jihohin Doso da Maradi ne dai zasuyi wasan Final a kokawar ta yau

Ku dannan Subscribe a wannan Youtube Channel

Damagaram Post

Doso da Maradi Final: Isyaka Isyaka zai yi kokawar karshe da Mati Sule a maraicen yau Lahadi , ...

Barayin yara dake kaiwa kudu suna sayarwa Dubu 480, sun faɗa komar yan sandan Kano 28/12/2023

Barayin yara dake sace yaran Arewa suna kaiwa kudu don sayarwa Dubu 480, sun faɗa komar yan sandan Kano

Kuyi subscribe da dannna kararrawa a wannan Youtube Channel

Barayin yara dake kaiwa kudu suna sayarwa Dubu 480, sun faɗa komar yan sandan Kano , ...

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Gama A Nassarawa L G
Kano