Map Magazine TV
Map magazine TV is a Television and Magazine station on internet, we broadcast programs in Hausa language. GOMBE
03/05/2026
Breaking: The All Progressives Congress (APC) in Gombe State has announced Dr. Jamilu Ishiyaku Gwamna as its consensus governorship candidate for the 2027 election.
The decision was reached at an enlarged stakeholders’ meeting presided over by the party leader and Governor of Gombe State, Muhammadu Inuwa Yahaya, CON.
The meeting also ratified consensus candidates for the state’s three senatorial districts, six House of Representatives seats and 24 State House of Assembly constituencies.
✍️Ismaila Uba Misilli
03/05/2026
DA DUMI-DUMI: Uwar gidan Sakataren Gwamnatin Tarayya, Hon. Regina George Akume mai shekaru 71, ta sayi fom domin tsayawa takarar Majalisar Tarayya mai wakiltar Gboko/Tarka a jihar Benue.
29/04/2026
Kotun Tarayya ta dakatar da INEC kan amincewa da tarukan ADC
Kotun Tarayya ta bayar da umarnin hana Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta (INEC) amincewa da duk wani taron jam’iyyar ADC da shugabancin rikon kwarya mai rikici ya shirya, a wani mataki na shari’a da ke ƙara dagula rikicin shugabanci a cikin jam’iyyar. Wannan mataki na zuwa ne yayin da ake ci gaba da takaddama kan halascin shugabancin ADC da yadda ake tafiyar da harkokin jam’iyyar.
29/04/2026
Completed APC Senators and House of Representatives Aspirants 2027 KATSINA STATE
=Awaiting for Party declaration=
SENATORS
1. Katsina Central
Sen. AbdulAziz Musa Yar’adua
2. Funtua Zone
Sen. Muntari Muhammad Dandutse
3. Daura Zone.
Rt. Hon. Nasiru Yahaya Daura
House of Representatives
1. Daura / Sandamu / Mai’adua
Hon. Yusuf Muhammad Buhari
2. Baure / Zango
Hon. Muhammad Daha Umar Farouk
3. Kankia / Kusada / Ingawa
Hon. Mustapha Kanti Bello
4. Faskari / Sabuwa / Kankara
Hon. Hamza Sule Faskari
5. Funtua / Dandume
Hon. Ya’u Nowa
6. Musawa / Matazu
Hon. Abdullahi Ahmad (Talban Musawa)
7. Dutsin-Ma / Kurfi
Hon. Aminu Balele Dan-Arewa
8. Rimi / Charanchi / Batagarawa
Hon. Usman Banye (Usmaniyya)
9. Mashi / Dutsi
Hon. Salisu Yusuf Majigiri
10. Bakori / Danja
Hon. Abdullahi Balarabe Dabai
11. Batsari / Danmusa / Safana
Hon. Abubakar Aliyu Iliyasu
12.Malumfashi / Kafur
Hon Aminu Ibrahim
13.Kaita / Jibia
Hon Sada Soli Jibia
14.Mani / Bindawa
Hon. Ahmed Sale Junior
15.Katsina Central
Fahad Mangal.
27/04/2026
Da ɗumi-ɗumi: Majalisar dokokin jihar Kano ta wanke Murtala Garo ta amince dashi amatsayin mataimakin gwamna duk da shari’o’in da s**a kai na Bilyan N84.2bn akansa da gwamnatin ta shigar dasu.
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta tantance tare da amincewa da Hon. Murtala Sule Garo a matsayin mataimakin gwamna, bisa bukatar gwamna Abba Kabir Yusuf.
An gudanar da tantancewar cikin gaggawa, inda ‘yan majalisar s**a tabbatar da cancantarsa ba tare da bata lokaci ba.
Wannan amincewa na nuni da cikakken goyon bayan majalisar ga gwamnan wajen tafiyar da mulkin jihar Kano a duk wasu buƙatun sa
21/04/2026
Da Dumi-Dumi
Gwamnan Kano a karshe ya tura da sunan Murtala Sule Garo a domin tantance shi a matsayin mataimakin Gwamna
18/04/2026
Tsohon Minista Abdullahi Tijjani Gwarzo ya bayyana aniyar tsayawa takarar Sanatan Kano ta Arewa kujerar Mataimakin Shugaban Majalisar Dattijai Sanata Barau Jibrin.
Shin yaya kuke ganin za ta kaya, a matsayinsu na ƴan jamʼiyya guda?
Part 9
Part 8
Part 7
Part 6
Part 5
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Address
Al Hamsad Tower Opp ShopRite Zoo Road
Kano
00076