E-Cash Team
Work hard as a team to end the poverty
02/08/2025
MUNA NEMAN WANDA YAKE DASU
Abubuwan da nake nema yanzu sun karu
LinkedIn accounts 100+ $10 every week
muna neman Telegram groups 2023, 2022, 2021, 2020 zuwa kasa N3000
Muna neman WhatsApp groups 2023, 2022, 2021, 2020 zuwa kasa N200😅
WhatsApp group yanayin kasuwa ne yazo a haka😅😅
Duk wanda ka shirya siyarwa kayi min DM
0806 762 3734
03/09/2024
HotWallet Miners wannan naku ne
Ga wata kyauta iya ga ($HOT Miners). Idan bakayin mining ɗin $HOT baza ka samu damar yin claiming ba.
Claim Here: https://t.me/herewalletbot/grafun?startapp=6oa94GCwJeZXawY702zhBGtd73B
Sabon project ne da akeyin (Waitlist) ɗinsa yanzu a "$HOT Wallet" zasuyi listing ɗinsa. To shine sukeyin Airdrop ɗinsa zuwa ga $HOT Claimers.
Kowa ya shiga ya karɓi rabonsa. Haƙƙinmu ne, a barmana kayanmu. Allah ubangiji yasa mudace.
https://t.me/herewalletbot/grafun?startapp=6oa94GCwJeZXawY702zhBGtd73B
31/08/2024
JAJIRTATTUN YAN MINING DA YAN BAIWA GA ALKHAIRI YAZO GAREMU🤑🤑🤑.
wani sabon project ne...
Da s**a zo da consensus mechanism nasu mai suna; Proof Of You (PoY) ma'ana dai su basa bukatar duk wani infomation naka kawai fuskarka ta wadatar.
Kamar dai WORLD COIN ($WLD) 😀, Idan baka San WLD ba kayi Google zakasan shi ko ka shiga CMC OR COINGETCKO.
IDAN MUKA KALLI WANNAN PROJECT DIN ZAMUGA INSHA ALLAH BAMA MUBA HAR JIKOKINMU SAI SUN MORESHI DOMIN SUNZO MANA DA ARZIKI.
Yanzu haka indai kabi LINK
https://app.biomatrix.ai/refer?code=DBPPZF
kayi scanning fuskarka zasu dauki biometric data dinka suyi maka register su baka (PoY) token guda 113 sannan duk wata zasu dinga baka dama kayi claiming guda 12 tsawon shekara 60.
Haka kuma akwai task da zaka dinga yi kana samun wasu token guda biyu masu suna mPoY da uPoY dukansu zaka iya converting dinsu zuwa PoY token.
Sunce; mutun million daya na farko da s**a fara shiga project din zasu samu PoY token cikin ruwan sanyi, Kuma yanzu haka lokacin da nayi join akwai 557560...
Kaima zaka iya farawa yanzu kayi KYC kayi task dinsu ka samu PoY da mPoY da uPoY... 🤝
Registration Link;
https://app.biomatrix.ai/refer?code=DBPPZF
invitaion code. DBPPZF
*Note: Idan bai bude ba kayi amfani da VPN*
For Future Money - Join BioMatrix to Make Your Own FREE Coins Learn more about Biomatrix AI and how it's leading the Web3 revolution.
Minings and Airdrops Updates
💧 Amsar Marina Protocol
Artificial Intelligence
💧 DOGS
DOGS sun saka sabbin tasks domin samun karin DOGS. Chikin tasks din akwai wanda zaku gayyachi mutane biyar su baku 20,000 DOGS. Akwai kyakkyawan hasashen a watan August za'ayi launching na DOGS.
Manyan masana crypto dai suna zargin cewa project din DOGS mallakin masu Notcoin ne, yayin da wasu suke ganin ba kowa bane mamallakin project din DOGS illa Du Rove mai telegram. Yanda project din DOGS ya samu goyon baya daga manyan crypto projects irinsu TON blockchain, Blum, Notcoin, da manyan kasuwannin crypto irinsu Bitget, Gate, OKX, da sauransu, dama yanda project din na DOGS yake samun goyon bayan manyan players irinsu Du Rove, ana hasashen DOGS zai iya kasancewa project na biyu akan TON blockchain dazai samu gatan da Notcoin ya samu.
DOGS sun kawo tsarin sayen 3000 DOGS akan 0.1 TON akarkashin tasks. Saidai kasancewar ba dole bane, saiku duba yiwuwar sayen ko akasin hakan.
💧 MAJOR Farming
Bayan daily spin da akeyi a Major, Major sun kawo sabon tsarin samun Major Star akalla 900 duk bayan awa takwas (8). Dazarar kun shiga wajen REWARD a Major dinku, zakuga wani katuwar Star, zaku danneta (hold) na wasu yan sakonni har lokachin da Stars din s**a kallama taruwa, sai kuyi claiming.
Major sun kawo tsarin sayen 20,000 Stars akan 0.1 TON. Idan kuka shiga EARN a Major dinku, zakuga inda zaku shiga domin sayen 20,000 Stars akan 0.1 TON. Saidai kasancewar ba dole bane, saiku duba yiwuwar sayen ko akasin hakan.
Har yanzu Squad na SCTv Africa a Major shine na 9 achikin dubban Squads da ake dasu a Major.
💧 Nomis Farming
Nomis zasu rabawa top 3 na wayanda s**afi yawan points 100 TON a ranar 5th August, 2024. Saidai har yanzu babu leadership list a Nomis, hakan yasa ba'asan su waye top ba a yanzu.
1st position: 50 TON
2nd Position: 30 TON
3rd position: 20 TON.
©️SDA
26/07/2024
$SMOKE Airdrop na Solana Blockchain
👋 An fara $SMOKE airdrop ranar 21 July, za'a kammala 5th August (kwanaki 15). $SMOKE meme token akan Solana blockchain, zasu rabawa duk wanda yayi airdrop din 3000 $SMOKE.
Yanda Akeyin $SMOKE Airdrop
💧 Ku taba link dazan saka a comment, zai mayar daku tele.gram.
💧 Saiku taba Start. Zasu baku wasu figures/numbers, saiku rubuta numbers din ku tura musu.
https://t.me/smokesolbot?start=2012847671
💧 Zaku taba waj
Submit details.
💧 Zaku shiga tele.gram channel dinsu. Sannan ku taba Done.
💧 Zakuyi following dinsu akan twitter. Saiku rubuta musu twitter handle dinku.
💧 Sai ku tura Solana wallet address dinku. Ku tabbatar kunyi amfani da address Solflare ko Phantom wallet. Idan baku da ita ku dauko ta a playstore ko Appstore.
Shikenan! Kun kammala. Sannan zaku iya gayyatar mutane domin samun 500 $SMOKE duk mutum daya da kuka gayyata.
https://t.me/smokesolbot?start=2012847671
Twitter Rating
Indai kana da Twitter account ya kamata kayi wannan Airdrop din babu wahala 2 mins ya isheka ka kammala.
A Telegram munyi Dogs, Cats and others yanzu abin yayi sanyi a Telegram yanzu ga wani yazo a Twitter shine kusan wanda muka sani na farko a Twitter da wannan fasahar karkuyi wasa dashi shine na farko kuyi kafin ya fara TRENDING
https://nebx.io/login?v=61890337
Kawai zakayi Linking Twitter ɗinka shikenan seka yi Copy link kayi Sharing wa mutananka
👇👇👇
🚀Our X Social Platform Deserves More Value🚀
👇👇👇
https://nebx.io/login?v=61890337
WAGMI
13/07/2024
New Update 🔥
Shima ba Mining ba ne
Munyi DOGs 🐕 mukayi CATs🐈 sai Kuma yau ga DUCK 🦆
Link 👇🏻
https://t.me/duckscoop_bot/app?startapp=1wPKrcAXo9
20 Second Ka Gama Done ✅👍
$DOGS $CATS $DUCK 💯 👍 Bayan nan kuma zuwa Gobe zaku Iya Ganin HEN 😅 🥳
07/07/2024
Kunga wannan matar ta ƙasa? Dukiyar Ƙaruna Athene s**a zo su raba mana. Shiyasa s**a sake bamu dama a karo na biyu muyi mining ɗin Gem ta cikin Teleg.ram don mu tafi da zamani, kanayin register zasu baka Gem guda 300K nan take, abinda mafiya yawan mu bamu taɓa samu ba daga Athene:
https://t.me/athene_official_bot?start=inviteCode_7abadf07e372
Barka da safiya ❤️✅🟢
06/07/2024
Athene sun ɗaura Application ɗinsu akan Teleg.ram, kanayin register zasu baka Gem guda 150,000. Ko babu komai idan akayi converting zuwa ƙarshen wata mutun zai tsira da Ath ko guda 25 ne. N2250 a black market kenan idan ka lissafa Athene N90/ath. Kuma zamuci gaba da Mining.
Kuyi register yanzu yanayi:
https://t.me/athene_official_bot?start=inviteCode_7abadf07e372
06/07/2024
Mining biyu da zan gabatar tamkar Blum suke, ma'ana akwai adadin referrals da kowanne mutum zai iya gayyata, sannan duk bayan awanni takwas ake yin claiming.
1️⃣ ANON Space Mining
Mutane takwas (8) aka yarda duk mutum daya ya gayyata (referrals) a ANON Space Mining. Don haka idan kanada mutanen da kasan bazasuyi wasa ba wajen mining kamar yan uwa ko abokanka, zaifi kyau ka gayyace su maimakon saka link a social media domin neman referrals.
Link:
27/06/2024
$KibbleExchange a tunani na itace Number Exchange akan TON Blockchain a yanzu. Sannan itace Exchange ta farko da yanzu aka gina akan Ton Blockchain_
Kaga tsaya! Magana ake ta "UseCase" da "Potentiality" anan_ biyoni kasha labari
Sunyi partnership da manya-manyan projects masu yawa. Fortunately yau kawai s**a saki information akan fara farming (Native Token) dinsu da za'ayi a Telegram, 3 hours gaba ɗaya kenan da fara yanzu.
Start Farming:
https://t.me/KibbleClickBot/clicker?startapp=2012847671
Babu wani lokaci da yakamata a matsayinmu na Ƴanɓaiwa mu fara sama da yanzu tun kafin aje ko ina. Ribar mining/farming ka fara lokacin da aka fara_ ganin gaba ɗaya 3 hours da farawa naga yakamata na tsayar da komai nayi wannan rubutun domin a rufarmai.
Solution din da s**aso dashi shine; Wide range of tools including a mini-app DEX, zero-fee AMM with low slippage, a launchpad for IDOs, and staking and farming features. Jama'ah ku tsaya kuyi farming wannan project din da gaske.
Allah ubangiji yasa mudace.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Address
BUK Road
Kano
K1