Umar Tech

Umar Tech

Share

Barkanku Dazuwa UmarTech Domin Karin Bayani DM WhatsApp (07062800848)

17/04/2026

Kushirya

Photos from Umar Tech's post 14/02/2026

🚨 Dalili 1 da yasa Sakonninka Basa Kaiwa ga Mutane da Yawa — Baka kunna GLOBAL REACH ba!

Idan Kana son Sakonninka su kai har Kasashen Waje kuma ka kara yawan masu kallo, lokaci yayi da zaka gyara wannan a Settings dinka.

👉 Duba hotunan da ke kasa domin ganin yadda ake kunnawa.

✅ Ka Kunna Yau, ka bude kofa ga Sabbin Masu Kallo!

🔁 Ka share domin sauran su ma su amfana.
Malam Umar

09/11/2025

HAQIQA NAMIJI AKWAI SHI DA TAUSAYI DA KISHIN ABINDA YAKE SO FIYE DA KANSA!!..

Anan wani misali ne da yake bayyanar da hakan.. Namijin shine wanda yafi samun rauni, da s**ar wuqaqe a jikinsa, amma kuma bata kansa yake ba, ta macen yake wacce aka yiwa s**a daya da wuqa a jiki

To, haka ake son jijirtaccen namiji, jarumi wanda So da qauna s**a ratsa zuciyarsa, daya baiwa masoyiyarsa kariya fiye da kansa.

Ina ma'aurata samari da 'yan mata wadanda suke soyayyar aure? To, ya kamata ku dora sabuwar sanwar So da qauna, don dorewa da sansanin sanyin qauna a cikin zukatanku..

Wanda duk yafi bada kulawa da nuna kishi a so da qauna wannan shine jarumin jarummai, musamman a jami'ar da take bada matakai na digreen farko, masters, PhD a faculty of love.

ALLAH dai ya bamu masoya nagari, masu qaunarmu, wadanda zasu bamu kulawa ta musamman, wajen sanyaya zukatanmu da sanyayan kalamai, a duk lokacin da muke cikin halin damuwa da farin ciki..

Ina fatan Angane 😳😳🙄🙄🙏

06/11/2025

Allah Karabamu da son kai

06/11/2025
05/11/2025

Idan ka samu macce mai irin waɗannan halayen kada ka yarda ka rabu da ita, ka tabbata ka Aure ta!

1. Mace wacca ta iya magana
2. Mace mai kamun kai
3. Mace mai tsafta
4. Macen da ta iya girki
5. Mace mai hakuri
6. Mace mai ilmi
7. Macen da ta iya shigan Mutunci
8. Macen da ta iya kwalliya
9. Macen da ta iya boye Sirrin ta
10. Mace mai tarbiya
11. Mace mai bada kulawa
12. Mace mai bada haƙuri
13. Mace mai bin umurni
14. Mace mai Rarrashi
15. Mace mai godiya

Wasu Zasuce na Manta da batun Kyau Ko?

To shi kyau baya cikin tsarin halayen mata, matuƙar ka samu mace mai irin waɗancen halayen kai ko ba dukansu ba, Ko Tanada Kyau ko Batada kyau na tabbata kayi Babbar Sa'a Domin a wannan Zamanin ba suda yawa.

Idan kana da hali ka lallaɓa kayi Wuff da ita ba Tareda ka bata lokaci ba.

Allah yataimakemu yasa mudace da Alherinsa Amin

Abu Ja'afar Assunny ✍️

Want your school to be the top-listed School/college in Kano Outlying?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address


Kano
Kano Outlying
FOLLOWMEONMYYOUTUBECHANNELUMARISLAMICTV