Gaya Reporters
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Gaya Reporters, Media/News Company, Gaya , Kano Maiduguri roads, Kano Outlying.
Gaya reporter Media This is a media to Educational, Development, Retrieve, access, Norms , Traditional, Culture, Storylines, Teaching, Calling, politicize and legacy builder.
Al'ummar musulmi a sassan duniya na ci gaba da gudanar da bukukuwan tunawa da watan haihuwar Manzon tsira (s.a.w).
10/10/2022
NAKASA BA KASAWA BACE
Wannan Yaro da kuke gani Sunan shi Abdullahi Adamu. Dan asalin jihar Yobe.
Yana karatu ne a makarantar G.D.S S Buni Yadi dake karamar Hukumar Gujba A Jihar Yoben Najeriya. Allah ya bashi baiwa da fasahar iya Kera duk wani abunda ya gani.
Ga kadan daga cikin Abubuwan da Abdullahi Adamu ke kerawa kuma ya siyar domin rufawa kansa asiri
Allah ya kara Masa lafiya da basira...👇
01/10/2022
Taron ƙaddamar da ɗan takarar sanatan Kano ta Kudu jam'iyyar NNPP Hon. Kawu Sumaila, wanda ya gudana yau a ƙaramar Sumaila.
Mainene Fatan Ku a 2023?
17/09/2022
duk namijin da ya.isa yace Ameen
Allah yabashi mace mai halin uwarsa
Inji Fatima Ali Nuhu.
Barka da dare daga nan Gaya ta Jihar Kano.
Daga ina kuke bin mu?
17/09/2022
HON.KAWU SUMAILA PhD OFR ya jagoracin sauran mambobin Kwamatin su inda s**a gana da shugabanin jamiyar NNPP matakin jaha da kananan hukumomi na jahar TARABA yayin zaman nasu an tautauna mashinman batutuwa da s**a shafi takarara shugabancin kasa na SEN DR RABI'U MUSA KWANKWASO da sauran yan takara a fadin jahar tare da fatan samun nasara a kakar zabe me zuwa Allah Ya Bamu Nasara.
Rahoto Daga
Hon. Munzali Gaya
Barka da Rana daga Gaya ta Jihar Kano.
Daga ina kuke bin mu?
17/09/2022
Nigerian Out-of-school Children Hit 19.7million As Education Sector Collapses Under Buhari Government | Sahara Reporters https://bit.ly/3qHDS0e
17/09/2022
Jaruma a masana'antar kannywood Fati washa ta bayyana aniyarta na neman mijin Aure, amma sai ya cika sharadodi guda biyar,
Sharadodin sun hada da, ya zama mai haddan Alkurani, dogo, Wanda bai taba aure ba, Mutumin kirki, mai sana'aryi ba mai zaman banza ba, Kamar yadda👉 Daily African Newspaper ta rawaito,
Alhamdulillah
Tsakanin Mu Da Allah Sai Godiya.
Barka da safiya daga Gaya ta Jihar Kano.
Daga ina kuke bin mu?
02/09/2022
Namiji Da Shigar Mata
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Gaya , Kano Maiduguri Roads
Kano Outlying
713102