Zahra Muhammad
Comrade Muneer M Hafiz Danmusa (M Square Hafiz) inama kowa fatan alkhairi Abokina
10/12/2025
Shikenan daga yau na kure masu editing, idan kun isa kubudemin fuskata ππ
10/12/2025
Wani fah ya iya ganin wannan wankan saboda adawa yakiyin like π my lover's show me love π
10/12/2025
Kai da kake karanta wannan posting din wai shin baka da burin raba yarinya da gidan iyayenta ne π mekake har yanzu baka shige daga ciki ba ?
09/12/2025
Maza wani lokacin idan kukayi wani abin sai yayta bani mamaki wlh π«£π wai ni za,a yau dara Kai π₯Ίπ₯Ί
09/12/2025
Kana son hujen hanci kokuma kaima sakago ne π muhadu a comment section π
09/12/2025
Gsky ni ma,a bociyar zaman hotel ce, rayuwa nike simple ni kawai abokin fira nike bukata idan zan samu β
09/12/2025
Wai yanzu ace samun saurayi me mashin wayo kudina yazama jaraba umhm Allah ya kyauta π
08/12/2025
Adayi zuciya ayi aure ππ
08/12/2025
Maza mutanen mu ahuce haka g**s ππ
08/12/2025
Dama ace mazaπ§βπ€βπ§π§βπ€βπ§sunfi mata yawa ππa duniya fa π«£π
08/12/2025
Karwani fah yacemin bakuwar rike iPhone ce fah ehyyy π
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Address
Danmusa
Kano Outlying