Hadejia Emirate Media Forum
Kungiya Maii Kula Da Yanar Gixo Ta Maii Martaba Sarkin Hadejia
23/02/2022
Allah Ubangijii Yakara Ingata Maka Lapia Ya Kara Tsare Mana Kae Allahu Yaja Xamanin Sarkii
20/01/2022
A Jiya Mae Martaba Sarkiin Hadejia Alh. (Dr) Adamu Abubakar Maje CON Ya Karbii Bakuncin Mae Martaba Sarkiin Keffii (Dr) Shehu Chindo Yamusa III A Fadar Sa Dake Cikin Gariin Hadejia
Allah Yakara Ingantawa Mae Martaba Sarkii Lapia
20th January 2022
20/01/2022
Mae Martaba Sarkin Hadejia Alh. (Dr) Adamu Abubakar Maje CON Ya Halarcii Taron Axa Harsashin Ginin Sabuwar Makarantar Hukumar Ilmii Ta Baidaya (UBEC MODEL SMART SCHOOL HADEJIA) Da Kuma Bikin Kaddamar Da Rabon Kekuna Mashina Wanda Mae Girma Sanata Ibrahim Hassan Hadejia (Shatiman Hadejia) Ya Gudanar.
Allah Yakara Kawo Mana Cigaba A Wannan Masarauta Mae Albarka Allah Yakarawa Sarkii Lapia Da Nisan Kwana π
17/01/2022
A Safiyar Wannan Rana Ne Maii Martaba Sarkiin Hadejia Alhaji (Dr) Adamu Abubakar Maje CON Ya Karbii Bakuncin Mae Martaba Sarkiin Awe Daga Jahar Nasarawa.
Bayan Xuwan Mae Martaba Sarkiin Awe Mae Martaba Sarkiin Hadejia Yayii Hawa Tare Da Mutanen Fadar Sa Domin Bude Sabuwar Makarantar Islamiyya Dake Cikin Masallaciin Umar Nasarawa Dake Unguwar Yayarii
Mae Martaba Sarkiin Ya Sawa Wannan Makaranta Albarka Sannan Yayii Addu'ar Allah Ya Sakawa Wanda Yayii Gina Wannan Makaranta Da Alkhairii Allah Ya Biyashii Da Gidan Aljannah.
21/12/2021
Allah Shii Karawa Sarkii Lapia, Imanii, Tausayii, Hakurii Tare Da Nisan Kwana ππͺ
15/09/2021
Innalillahii Wa'innah Ilaishir Raj'unπ Allah Yayiiwa Maii Girma"Yan Dakan Hadejia Rasuwa, Muna Addu'ar Allah Ya Jikansa Da Rahama, Allah Ya Kyautata Makwanciiπ
Annabii Yasan Da Xuwan Ka "Yan Dakaππ
14/09/2021
A Yau Mai Martaba Sarkin Hadejia Alh. Dr. Adamu Abubakar Maje CON ya cika shekara Goma sha tara (19) a gadon mulkin masarautar Hadejia.
Muna Addua Allah ya karawa sarki lafya tare da imani, da tausayin jama'ar sa Allah ya bashi ikon ci gaba da gudanar da Adalcin a tsakanin jama'ar sa Allah yasa a gama lafiya βπΌ
03/08/2021
GIWA MAGAJIN GIWA, SAKA GUDU KII GUDU, MASU GARII MASU DUNIYA βπβ
Allah Yakara Rufawa Sarkii Asirii Duniya Da Lahira, Allah Yakarawa Sarkii lapia, Imanii, Tausayii Da Kuma Juriya πππ
03/12/2020
πͺπͺππ
08/10/2020
JAGORA ABUN KUYIIπππͺ
A Jiya Ne Maii Martaba Sarkiin Hadejia Alhaji Dr Adamu Abubakar Maje Haruna C O N Ya Kaii Xiyarar Jajentawa Ga Mutanen Baturiya Akan Iftila'i Da Ya Same Su
Maii Martaba Sarkin Yayii Addu'ar Allah Ya Maiidawa Wadanda S**a Yii A Sarar Dukiyoyin Su Da Alkhairii, Allah Ya Tsayar Mana Da Wannan Annoba Haka.
11/09/2020
XAKIN DUNIYA πββ€ππͺ
Allah Yaja Xamanin Sarkii
31/07/2020
GA SARKII XUBIN MUSULUNCII βπβ€
Maii Martaba Sarkin Hadejia Alhaji Dr Adamu Abubakar Maje C O N Yayin Da Yaje Sallar Idii A Yau
Ran Sarkii Yadade
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Nigeria
Hadejia