TeslaPrime Partners

TeslaPrime Partners

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from TeslaPrime Partners, Entrepreneur, 1 Tesla Road Austin, Austin, TX.

07/27/2025

DA DUMU DUMI...
SENATOR UMAR JIBIRIN BINDO YA FICE DAGA PDP ZUWA...
FATAN ALKHAIRI BINDO

07/27/2025

Muhammadun rasulillah 🙏 (s,a,w).

07/27/2025

Hon Aminu AK Umar Usman Dederi shine shugaban Shan fearless Anan arewacin Nigeria ❤️ sannu da kokari malam.

Hon Kabir Sha'aibu ✍️

07/26/2025

Birnin Tawa na jamhoriyar nijar.

Gaskiya Birnin Nan ya burgeni sosai,duk Wanda ya bigeshi ya Danna 1 Wanda Kuma Bai birgeshi ba 2.

07/25/2025

Kano sunraba gardama Ganduje Rabi,u musa kwankwaso

07/25/2025

🇫🇷 shugaban kasar France, Emmanuel macron ya amince da kafa kasar Falasdinu a watan Satumba 2025.🇵🇸

Hon Kabir Sha'aibu ✍️

07/25/2025

Barkan mu da Juma at Mubarak 🙏 Allah yasa mu cika da Imani Amin summa Amin 🙏

Hon Kabir Sha'aibu✍️

07/25/2025

Soja marmari daga nesa kayi taka kayi ta yaro komin Nisan jifa kasazata fadi,wasu hotunan Mohamed Bazoum na karshe lokacin dayake shugaban nijar din 25/07/2023
Hon Kabir Sha'aibu ✍️

07/23/2025

I Love Muhammad (s,a,w)ﷺ 💟🤗.

Barkan mu da dare Yan,uwa Musulmai🙏🤝

07/23/2025

Allah ya kaimu lfy 🙏

07/23/2025

Banda cin amana

07/23/2025

Barkan mu da safiya

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Austin?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Culinary Team

Attire

Telephone

Website

Address


1 Tesla Road Austin
Austin, TX
78725