Yasir umar
Thank you for contacting Yasir's Exclusive fashion designing Please save my number in other to see my status update.
We are sewing many colors of clothes, like jallabiya, bubbarriga, alkyabba, an so on
We are Sewing in affordable price π€π«Ά
15/07/2025
12/07/2025
πΏπΌππΌπ
πΌ ππΌπππΎπ ππβ
TΓPπ
βββ βββ βββ βββ βββ
βββ βββ βββ βββ βββ
ββ’βββββ β’β€π₯π₯πππ ππππ
β’β€ββββββ€π₯π₯πππ ππππππ
ββββββββ£π₯ππππ ππππ·π·
βββββββ β₯β£
βββββββ ββprince Yasir umarπ―
π―π―ππ²π΄π²π»ππ₯Yasirπ
06/07/2025
New update
06/07/2025
Allah ka ba mu sa'ar rayuwa Allah ka ba mu sa'ar mutuwa Allah ka ma na arxikin da babu talauci bayan shi daukakar da babu qasqanci ba shi Allah ka qara ma na lahiya da xaman lahiya Allah ka kare mu da dukkan sharri ka hada mu da alkhaireee ka biya ma na buqatun mu na alkhaireee
Allah ka iya mana Allah ka shige mana gaba a dukkan al'amuran mu don sayyadil sadati s a w
Quncin qabari duhun qabari musiban qabari axabar qabari nauyin qasa Allah ka yaye mana Allah ka haskaka mana Allah ka rahamta mana wa data mana bijahi annabi s a w π
Allah ka mana katanqar qarfe da talauci Allah ka mana baxa'ta Allah mun tuba Allah ka yafe mana Dan shugaba ja gaba Dan gata masoyin mu abin qaunar mu s a w π
Ameen ya hayyu ya qayyum π
Allahummah bareek π
πππΏ
06/07/2025
Alhamdulillah ala kullihalin

Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Majeru
Zaria