Dr Rabiu Abdullahi Basawa
Shafin Yada Karatuttukan Addinin Muslinci
26/12/2025
ASSALAMUALAIKUM
Ga masu tambayar audio na Muhadarar nan, zaku iya samun shi ta wannan link Ιin.
πππππ
https://darulhadithonline.com/audio/12777
22/12/2025
*ASSALAMUALAIKUM WARAHMATOULLAHI WABARAKATOUH*
*SHABABUS-SUNNAH BASAWA* na farin cikin gayyatar al'ummar musulmi wajen Muhadara don taya Ιaya daga cikin su murnar Aure, wanda zai gudana kamar Haka;
*Take: DALILAN MUTUWAR AURE*
*Rana: Juma'a 05 Rajab (26 December 2025)*
*Wuri: MASJIDU ABUBAKAR SIDDIQ (GANGARE) BASAWA*
*Lokaci: Bayan Maghrib zuwa Isha'i*
Allah ya bada ikon halarta, Ameen
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the public figure
Telephone
Website
Address
Sabon Gari
Zaria
810103