Dan Baba
Dan baba amanar dad adam a Zango💪
19/06/2026
Abin da ya faru lokacin da Davido ya girgiza arewa baki ɗaya ta hanyar sharhin Adam A Zango shine dalilin da ya sa yake yarda da soyayya.
A ranar aurensa, an taɓa tambayar Davido me yasa ya yarda da soyayya yanzu da zai yi aure? Davido ya ɗauki makirufo da ƙarfin hali ya faɗi haka a bainar jama'a! 😭
Ya ƙara da cewa: ba za ku yarda ina kallon fina-finan Adam A Zango ba amma shi kaɗai ne jarumin da nake ƙauna kuma nake yabawa a arewacin Najeriya. Ina son fina-finansa musamman na soyayya. 😭❤️
Idan ana maganar soyayya babu wanda ke isar da irin Adam A Zango muna kiransa Shah Rukh Khan na Afirka. 🩵
Hakika wannan lokacin lokaci ne mai kyau ga duk wani mai sha'awar Adam A Zango a duniya.
Na gode Davido da tsayawa da akuyarmu 🐐
Copied
18/06/2026
Alhamdulilah shidai dad Adam A Zango baruwanshi abunda masoya suke so shi yake so
18/06/2026
Cigiya! Cigiya! Cigiya!
Yanxu nake samun labari wasu ɓata gari ɓarayi sun shiga gidan man fetur na A.M.G dake Danmagaji Zaria sun sace motoci guda biyu da kuma mashin na hawa. Motocin kirar Corolla ne kaman yadda kuke gani a hoto.
Jama'a ana cigiya idan Allah yasa kaci karo da waɗannan motoci ko ka samu labari a kansu ka taimaka ka kirawo ɗaya daga cikin waɗannan numbobi:
07064111346
Alhaji Ahmed
08062150656
Alhaji Ado
08021410769
Alhaji Shu'aibu
Alhaji Magaji(A.M.G)
08034527605
08102742222
Auwal Ibrahim
Ubangiji Allah ya tona musu asiri ya kuma mana tsari da barayi da duk wani mugu!
Mun gode!
Musa Walid Rabiu ✍️
18/06/2026
Innalillahi ashe haka rarara ya iya turanci 🤣🤣🤣🤣
Har yatunamin dawani Waka dayayi yake cewa 👉kaji Turancin yan mama ye sai kaji sunce chayyyyy 🤣🤣🤣🤣 rarara duniya ne alaji
Dad Adam A Zango yayi magana me matukar muhimmanci akan harkan siyasa acikin wannan video.
Dan Baba amanar baba ado ✍️
18/06/2026
Gaskiya Man Dauda ba shi da yara "yan a mutu a nan Social Media 🙆🏻
Ya je ya taro rigima da international artist 🎤 duk yaransa sun koma gefe sun bar Shi da rigimar Shi kadai🤔
Karbe kwangila tare 🫶🏻 karbe tsinuwa Shi kadai😹
To yaran ne daga masu tallar maganin istim…I🙊🙄 se masu fitowa a film din yiwa iyaye tijara😫 se su izzar so😾
Se cin uwatar ake "yan Arewa da Hausa☺️ "yan kudu da yarbanci🤣
Can naji wani bayerabe yana cewa Ke doda Rarara (Kete-kete alaina iye) ko me yake nufi oho😹 😅
Dan Baba amanar baba ado ✍️ 🧐
18/06/2026
Gaskiya Man Dauda ba shi da yara "yan a mutu a nan Social Media 🙆🏻
Ya je ya taro rigima da international artist 🎤 duk yaransa sun koma gefe sun bar Shi da rigimar Shi kadai🤔
Karbe kwangila tare 🫶🏻 karbe tsinuwa Shi kadai😹
To yaran ne daga masu tallar maganin istim…I🙊🙄 se masu fitowa a film din yiwa iyaye tijara😫 se su izzar so😾
Se cin uwatar ake "yan Arewa da Hausa☺️ "yan kudu da yarbanci🤣
Can naji wani bayerabe yana cewa Ke doda Rarara (Kete-kete alaina iye) ko me yake nufi oho😹 😅
Dan Baba amanar baba ado ✍️
Dad Adam A Zango yace Allah ya tona musu asiri.
Dan Baba amanar baba ado ✍️
Idan katashi lafiya daure karubuta
ALHAMDULILLAH 🙏❤️
17/06/2026
Happy follow-versary to my awesome followers. Thanks for all your support! Mubee M Abdul, Salman Phareess Been Sani, Abba Kabiru Gaya, Nasir Inuwa Bazanga, Muhammad Abdulkarim, Bello Muhammad Sani, Shuaibu Shuaibu, Abu Dalhat, Auwal Bello Dg, Ahmad Spawa, Bløød Õf Æhmãd, Itz Smart Boy Adam, Bahari M Isimail, Yusuf Shehu Kdk, Muhammad Musa, Abdulrashid Umar Bello AB, Adamu Garba Magaji Konkiyal
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the public figure
Telephone
Website
Address
Zaria