Babayaro Zaria
29/03/2021
INNALILLAHI wainnan ilahir rajiun ðŸ˜
Dan girman Allah katsaya ka karantah
Wannan yarinyar Allah ya jarabceta da Ciwon daji wato Cancer
Tana barar addua awajanku
Ya Allah duk wanda yatura hotonnan zuwa groups 5Allah yakareshi da danginshi da cutar zamani sannan kasaka shi a gidan Aljannanh 🙌🤲
Allah kasa mudace
🤣🤣🤣🤣🤣
Dr.Sambo yan karya comedy is now Available on Dr Sambo youtube channel
Kalan alluran riga kafin da ake yiwa Shuwagabanin yan siyasa ba irinta akewa talakaba
14/03/2021
An nada tsohon Sarkin Kano Sanusi II Khalifan Tijjaniya a Najeriya https://bbc.in/2NcYYTW
14/03/2021
Aku mai bakin magana
yauma yazo da magana
Abin tausayi abin haushi don Allah ka duba yanda yan Bindiga kecin amanar Daliban da s**a sace a kaduna
Pls Follow My page like and Shere
14/03/2021
Slm yan uwa da Abokan Arziki naga sunata turamin friend request Amma babu daman da zam amsheku domin facebook dina yacika adadin mutun dubu 5000
Kawai yanzu abinda zakayi shine kayi Following dina a page dina mai
Ina nufin wannan page din danayi shere wannan Rubutun nawa saika kashiga ciki ka danna Following da kuma like ta wannan hanyar ne kawai zaka rika samun duk abinda na saki video ko picture Nagode masoya na, Allah yabar zuminci
Picture by drive challenge
Nishadi kawai Masha Allah
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Zaria
810241