Shagari Usman Rabiu
Rayuwata fansace gareka ya rasulillah 💪💪💪
Ubangiji ɗayane amma ƙofofin Rahmarsa suna da yawa. Ya Allah! ka buɗe mana ƙofofin Rahmarka.
Kana karanta tarihinsa, yana kara shiga zuciyar ka, kana Ambaton sa, kana kara k’aunar sa,
ANNABI MUHAMMADU (S.A.W).
❤️
Kaji tsoron Allah kaji tsoron mace mai bude lemun kwalba da hakori💔😂
Insha Allah yan Aljanna ne mu.
Insha Allah Baza muyi baqin cikin zuwa lahira ba.
24/03/2023
Ramadan day 1 to 30 ✨🙏
Allah dan tsarkin harshen shugaba saw, ka cigaba da sanya harshenmu ya zama danye cikin ambaton ka
رمضان كريم
Allah kasa wannan azumin yazama silar shiriyar mu na har abada.
Ameen yaa Allah 🥺
ADDU'AR NIYAR AZUMIN WATAN RAMADAN.
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
ALLAHUMMA INNI NAWAITU SIYAMA RAMADAN,
SALASUNA YAUMAN, AUTIS A WA ISHIRUNA YAUMAN, IIMA ANAA WA IHTU SHAABAN, LI WAJHIL KARIM.
Salatin Annabi Muhammadu S.A.W Yana yaye duk wata damuwa da kunci, idan ana yawaita shi a lokacin Sahur da buda baki.
Atafi cikin so da kaunar Sayyidina Rasulillahi.
Yanda Zamu Fara Lafiya Allah Kasa Mugama Lafiya Allah Kahorema Kowa Abincin Sahur Da Buðe Baki Albarkacin Manzon Allah SAW❤️🤲
YANZU YANZU....
Kowane Dan Social Media Ya Fito Yatayamu Rubuta Muhammadur Rasulillahi
🤍 ﷺ🤍
22/03/2023
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM
MUHAMMADUR RASULULLAHI SALLALLAHU ALAIHI WASALLAMA:
Ba muyi Tozali da Shi a Zahiri ba, Ya Allah kasa muyi Tozali da Ma'aikin ka Annab Muhammadu (S.A.W) a mafarki.
Allah ka bamu ikon riskar wannan Ramadan ɗin, Idan mun Riska kasa yazama silar shiriyar mu Duniya da Lahira.🤲
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the public figure
Website
Address
Saminaka
Zaria