Dineeyancy
Please check me out through this link https://wikitia.com/wiki/Shamsudeen_Abdullahi
30/06/2025
Ilmin mutane masu bukata na musanmann 🧑🦽 nada matukar mahimmanci acikin Alumma!!!
Gwamnanmu abun alfaharinmu Mal Senator Uba Sani
Duba da Kaduna ita ce cibiyar ilmi haka yasa Gwamnatinsa kekokari tahanyan office din Mai basa shawara ta musanmann aharkan mutane masu bukata na musanmann tareda Kaduna state scholarship board, domin Nemo hanyan da kowanne zaisama tallafin shiga babban makaranta nagaba da secondary batareda karatunsa yatsayaba.
InSha ALLAH munshirya domin Yan uwanmu mutane masu bukata na musanmann su amfana kaman yanda sauran Alumma ke amfana.
Saukin abun ma a aljannah ba 2ic 🤣🤸🤸🤸Bare inna kunna wani yazo yacemin zaikamani. Magana aketa aljannah atoh🤣
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the public figure
Website
Address
Kwarbai
Zaria