Eng umar faruk

Eng umar faruk

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Eng umar faruk, Engineering service, Zaria.

25/10/2025

MATASAN MU A YAU

Muna Taya Daya Daga Cikin Matasan Mu Murna Kamala Karatu Sa A Kasar Morocco DSP Abdulkadir Bashir Aliyu. Muna Adu'an Allah Ya Kara Maka Jagora Ya Kara Basira.

14/07/2025

MATASAN MU A YAU

Wannan Photo na DSP Abdulkadir Bashir Aliyu neh Yafito neh daga Cikin tsatson Gidan Sarautar Barebarin Zazzau Dan Sarki neh Jikan Malam RUFA'I Dan Sarkin Zazzau Abdullahi, kuma jikan Sarkin Malamai Umaru sanda, Dan Abdu Yari, Dan Sarkin Zazzau Ibrahim, Dan Sarkin Zazzau Kwasau.

DSP Abdulkadir Bashir Aliyu yayi shiga makarantar horar da Manyan Yan Sanda ta Police Academy Dake wudil a 22 September 2013. Yakasance daya daga cikin Wanda s**a fara karatun degree a makarantar. An yayeshi daga makarantan a Shekarar 2018 a matsayin Assistant Superintendent Of Police (ASP) daga bisani aka mashi promotion izuwa DSP a Bisa jajircewar sa da kwazon sa na Aiki.

DSP Abdulkadir Bashir Aliyu Daya ne daga Cikin matasan kasar Zazzau masu son cigaban Matasan Zaria da Kuma ganin matasan sun Sami abun dogaro da kansu. Da wannan muke Rokon Allah ya Kara masa Daukaka ya Kuma basa kariya tasa.

11/07/2025

20/12/2021

You are welcome to my page

Eng umar faruk Send a message to learn more

Want your business to be the top-listed Engineering Company in Zaria?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Culinary Team

Attire

Telephone

Website

Address


Zaria