Zahra'u Muhammad Rabiu

Zahra'u Muhammad Rabiu

Share

Legends never die

26/04/2026

Wanne kukeso na baku?

05/01/2026

a Wani page na gani, wace shawara zaku Bada?
Mlm dazu da safe wata mata da yarta budurwa s**a kawomin jaririya gida sabuwar haihuwar ko cibiyar ƴar bata faɗiba, s**a danƙawa miji na wai ga yarsa, ya karɓa baiyi gardama ba ya kwantar da jaririyar a kan kujera, s**a tafi s**a barmasa ƴar , bayan sun tafi da zai fita kasuwa ya kalleni yace wai ga yarinyar nan na dinga kula da ita, in zai dawo zai taho da kayan jarirai da madara ban kulashi ba.

Tunda ya fita yarinyar ke kuka ina kallon ta ban ɗauke ta ba.

Malama auran mu dashi wata bakwai , ina da ciki wata shida , na rasa ya zanyi don takaici.

Babarsa ta rasu bare nakai jaririyar gidan su, Ni kuma wallahi akan na rike yarinyar nan gwara ya sake ni.

Malama wace shawara zaki bani anan?

20/12/2025

Uwargida/Amarya me zai hana ki sayi littafina/e-book PDF domin koyon yanda zaki hada lafiyayyun kayan mata da kanki masu aiki kuma masu inganci ?
In Kika koya zaki hada cikin sauqi ba tareda kin kashe maqudan kudade ba,
Hakama dagake har jikokin ki zaku anfana dashi,
ABUBUWAN DAKE CIKIN LITTAFIN/PDF
KAYAN MATA
ADDU'AR NEMAN SOYAYYAR MIJI KO SAURAYI
ADDU'AR SAMUN BUDI
MAGUNGUNAN INFECTION INGANTATTU
MAGANIN MAZA
MAGANIN CIWON MARA
Tsumin mallaka
Tsumin tabaje
Tsumi Dan sokoto
TSumin goron tula
Tsumin sa maigida kuvwa
In bakiyi bani waje
Ruwan jaraba
Dangin dai
Gumbar dabino
Gumbar nonon raquml
Gumbar kwakwa
Gumbar jaraba
Zumar mata
Yargaban goshi
Dakan manta uwa
Turaren alajabu
Turaren wanka
Turaren farinjini
Turaren jawo hankall
Shuumar humra
Turaren tsugunno
Hadin dahuwar kazza
Hadin ciccibi
Hadin hanta
Kazar amare
Hadin yanshila
Kaza mai rubutu
Gwarzuwar mata
Autar mata
Hadin sith bath
Matsin kinfi anarya
Butar maijego
Matda tsohuwa yarinya
Matsin sabon buduci
Dakan matan misra
Sa kishiya taqumi
Da sauransu, Littafi nina rubuta, za'a tura miki ta email, telegram ko WhatsApp,
KUDIN LITTAFI (3000)
ZAKI IYAYIN NA SAYARWA SABODA DUK ABINDA KE CIKI SAIDA AKA TABBATAR DA INGANCIN SA

Akwai littafin koyon gyaran jiki da gashi, akwai na hada maganin gyara breast dana qara hips
Akwai littafin koyon Sana'o'i.
Domin sayan littafi
ko sayan kayayyakin mu
+2349016253570

17/12/2025

Itafa wannan qanwar tawa Mai tsadace 😅
Ni kaina a matsayin yayarta sai anmin akwatin dozen😅
Kafin na Bada phone number dinta sai an aje 100k🤑
Gata kyakkyawa 🤩 Mai haquri😌 Mai ilimi🥰
Kuma Mai biyeyya Amina M Yahya
Sisters duk wadda yayanta ya Kai yaci ya tada Kai tasamin 10m a opay in bashi izin fara zuwa!

Photos from Zahra'u Muhammad Rabiu's post 15/11/2025

Wannan Khaki plant din Yana magance Basir fiyeda yadda mutum yake tunani, wasu suna kiransa da suna karangiya ko kayar raƙumi da hausa..........
yana ɗaya daga cikin tsirrai wanda s**a fi ƙarfi da tasiri wajen maganin BASIR Hemorrhoids.....

Wannan tsiron yana ɗauke da tannins, flavonoids da anti-inflammatory compounds waɗannan su ne sinadaran dake cikinsa Wanda suna rage kumburi wato anti-inflammatory effect, suna tsayar da zubar jini shine astringent effect, Kuma Suna rage rage ciwo da kaikayi..........

Yadda zaku hadasa shine ku tafasa dukka shukar gaba dayan ta, tun daga jijiyarta, ganyenta, itacen ta komai dai zaku hada gaba daya, acikin ruwa Lita 2, sai a tafasa na tsawon minti 20 saiKu tace, kuke shan kofin shayi 1 sau 2 a rana.........

wannan hadin yana taimakawa wajen:::::
::::: rage girman internal da external hemorrhoids, wato girman Basir tundaga ciki har waje
::::: Yana dakatar da bleeding
::::: Yana dawo da lafiyar dubura a**l tissue healing kenan......

Wannan Khaki plant din tana magance Basir cikin ƙanƙanin lokaci, Kuma na har abada insha Allah...........
Bansan wani plant dayake magance Basir cikin kankanin lokaci ba Kamar wannan, sannan Wanda yayi musu tsiro akwai sitz bath wato tsugonno na ruwa daza kuyi Muje comment section Zan Fadi shikuma yadda za'ayi insha Allah.......

Pharm Muhammad Sidi Ibrahim

Photos from Zahra'u Muhammad Rabiu's post 14/11/2025

Wannan shine yadda zaku magance wannan matsalar ta Ciwon hanta da kanku, wannan Maganin tested and trusted ne gaskiya..........
Akwai Wani ganye da hausa muna kiransa Geron tsuntsaye da turanci Kuma Gale of Wind, scientifically kuma Phyllanthus niruri..........
Wannan tsiro ne da yakeda antiviral da hepatoprotective effects, yana rage yaduwar ƙwayar Cutar Hepatitis B, kuma yana gyara hantar data lalace insha Allah, Kai ko bakada Ciwon hanta zaka iya amfanida shi lokaci bayan lokaci domin tabbatar da lafiyar hantar ka......
Mai Ciwon hanta dole kadaina amfanida paracetamol tablet gaba daya, idan yazama dole saika Sha zaka iya sayan Aceclofenac 100mg tablet.......
Wanda bashida Ciwon hanta shima yakiyaye wajen yawon Shan paracetamol saboda hepatotoxicity, Amma fa wasu sun maida paracetamol Kamar gyada marau marau....... 😂😂

Yadda zaku hada wannan Maganin shine, ku ɗebo ganyen nan kamar cikin hannu ɗaya, sai a tafasa da ruwa lita 1 da rabi, Kamar pure water uku kenan, na tsawon mintuna 30, saiku barshi ya huce sannan a tace ake shan cokali huɗu 4 da safe, da rana, da dare...........

Bincike yanuna wannan shukar ta Phyllanthus niruri tana rage viral load dake kare cells na hanta daga lalacewa, saboda sinadaran phyllanthin da hypophyllanthin dake cikinta.......

Wannan shine asalin Anti viral dinda ayanzu aduniya manyan likitoci suke bincike akansa musamman turawa,
Kuma zasu zo su kwashe Wanda kukeda shi anan ma, akarshe suyi muku magani da shi Kuma akawo muku kusaya da tsada.....
Kuyi faka faka ku cire shi ku busar dashi ku ajiye abinku kuke amfanida shi kafin masu Jan kunne su kwashe............

Pharm Muhammad Sidi Ibrahim

13/11/2025

HEPATITIS B .........😟
Akwai Wani tsiron da Allah ya halitta wanda ya ceci mutane da Yawan gaske daga wannan mummunar cutar ta Ciwon hanta.....

idan kukaga yadda wannan plant din take aiki, zaku gane cewa babu wani gagarumin ciwo da Allah bai kawo mana maganinsa ba........

zan bayyana muku wannan shukar da ta ceci daruruwan masu Ciwon hanta wato Hepatitis B......…...... 🫢
Kuma fa kusani this plant is tested and trusted gaskiya.....

Pharm Muhammad Sidi Ibrahim

12/11/2025

Aka Baku wannan matsayin breakfast ya wadatar ko sai an Karo Wani Abu Mai Dan nauyi 😅

11/11/2025

Wallahi nidai alhamdulillah, nayi wannan akan Neman gida Kuma albarkar annabi sallallahu alaihi wasallam Allah ya dubeni, ya bani abinda ban taba tsammanin samu nan kusa ba🙏

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Yola?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


Damare Behind Polo
Yola
640102