Mu so juna

Mu  so juna

Share

Wannan page mun budeshi da nufin hadin kan al'ummar musulmi da sadar da xumunci atsakani. Wannan xaure bazai lamunci cinzarafi ko wulaqanta mabiyaba.

Photos from Mu  so juna's post 02/10/2025

Alhamdulillah
Please stay connect with UMDUTEX NIGERIA LIMITED, keep following us, we will be providing excellent products for you, some of which are Ashobe for anko, Swarovski swiss cotton, lafaya lace Atamfa, Shadda, blouse boxes, veils, abaya, shoes and bags, men lace, yards laces, kamfala, caps, gowns and others

You can get more products at UMDUTEX Nigeria limited
Contact us at

28/04/2025

Alhamdulillah

25/04/2025

Allah yasanya alkhairi cikin Aurenku amin

Ku Yi Haƙuri An Je Da Niyar Saka Rana Ne Iyaye S**a Ce A Tsaya A Ɗaura Kawai, Cewar Amarya A’isha Humaira

Fitacciyar jaruma a masana’antar Kannywood, kana kuma ta hannun daman shahararren mawaƙi Dauda Kahutu Rarara ta nemi afuwar dukkan wanda ta taɓa yi wa ba daidai ba tare da ba wa abokan sana’arta a Kannywood haƙurin rashin gayyatarsu ɗaurin aurenta.

Humaira ta bayyana hakan ne a shafinta na Instagram jim kaɗan bayan ɗaura aurenta da Rarara a wannan rana ta Juma’a a garin Maiduguri, kamar yadda Jaridar Dokin Ƙarfe TV ta ruwaito.

"Ina yi wa dukkan ƴan’uwa abokan sana’ata da abokan arziƙi fatan alkhairi. Ku yi haƙurin rashin sanar muku da ɗaurin aure da ba a yi ba, hakan ya faru ne ba tare da mun shirya ba. An je da niyar saka rana kawai iyaye s**a ce a tsaya a ɗaura a hutar da mutane. Daga baya za a sa ranar biki. Za mu gayyaci kowa. A yi haƙuri a yi mana fatan alkhairi". A cewarta.

Ta kuma ƙara da neman afuwar dukkan wanda ta taɓa yi wa kuskure. "Ni ma na yafe wa dukkan wanda ya yi min wani abu wanda na sani da wanda ban sani ba. Duk na yafe musu Duniya da Lahira". Inji ta.

25/04/2025

Hassn M Dabai, Kabiru Ya'u
We are welcoming you to Our beloved group.
Thank you for being with us as a members,
May Almighty Allah bless our relationship

27/03/2022

Allah gwanin hikima

23/08/2021

ALBISHIR GAMASU LIZIMTAR KARATUN ALQUR ANI👇👇👇*
1. Kyakkyawan Hadisi Daga Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam)ya ce: 'Idan mutum ya mutu danginsa s**a shagaltu da jana'izar sa,wani kyakkyawan mutum zai tsaya a kansa a Lokacin da ake rufe jikin mamaci, wannan mutumin yakan shiga tsakanin mayafin da kirjin mamacin. Lokacin da aka gama binne sa, mutane s**a dawo gida, mala'iku 2, Munkar da Nakeer (Mala'iku biyu na musamman masu tambayar kabari), zasu zo cikin kabarin sa suna kokarin raba wannan kyakkyawan mutumin da mutumin da ya mutu, don su sami damar yi wa mamacin tambayoyi a game da imaninsa. Amma kyakkyawan mutumin nan zai ce, 'Abokina ne shi. Ba zan barshi shi kadai ba. Idan an nada ku don yin tambayoyi, kuyi aikinku. Ba zan iya barin shi ba sai na shigar da shi Aljannah '. Bayan haka sai ya juya ga abokinsa (mamacin nan) ya ce, 'Ni ne Alkur'ani, wanda ka saba karantawa, wani lokacin da babbar murya wani lokaci kuma da karamar murya. Karka damu. Bayan Munkar da Naker sun game maka tambayoyi, ba za ka sami baƙin ciki ba. '
Lokacin da Munkar da Nakir s**a ƙare tambayoyin su ga wannan mamacin, sai kyakkyawan mutumin nan ya shirya masa daga Al-Mala'ul A'laa, shimfiɗar siliki cike da miski.
2. Annabi (SAW) ya ce: 'A ranar sakamako, a gaban Allah babu wani Mai Ceto da zai sami matsayi sama da Alkur'ani, ba Annabi ko Mala'ika.'
3. Don Allah a tura wannan 'Hadisin' zuwa ga Yan uwa muslmai .... saboda Annabi (SAW) ya ce: 'Ka bada ilimi daga wurina ko da aya daya ce'. Allah Ya bamu iko.Ameen
4. Muna addu'ar wannan sakon da muka kawo zai isa zuwa ga musulmai akalla miliyan biyar a duk fadin duniya cikin kwanaki bakwai (7) masu zuwa, Insha-Allah. Da fatan za a tura wannan sakon a YAU ga abokai da dangi dan samun lada mai yawa daga Allah (SWT).
* Idan ka dauki Al-Qur'ani, Shaidan yakan kamu da ciwon kai.
* Idan KA bude shi, sai ya fadi.
* Idan KA karanta shi, sai ya suma.
* In kukayi kokarin tura wannan sako na Alkairi, zaiyi kokarin sanya muku gwi

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Wuse?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Address


Gidan Makera
Wuse
2096