Yesmen Butter Bread

Yesmen Butter Bread

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Yesmen Butter Bread, Journalist, Wuse.

08/01/2026

Elrufaidatalink mun kawo wani tsarin da zai bayar da damar siyen data koda kuwa baka da data a wayarka ta hanyar amfani USSD Code *347*448 # keypad na wayarka zaka iya siyen data koda baka da data a babbar wayarka.

Photos from Yesmen Butter Bread's post 16/10/2025

Yesmen Butter Bread muna bada ɗai-ɗai ko sari.

ina magidanta.
ina Gwauraye.
Ina Tazurai.

Ga masu bukatar Yesmen Butter Bread zaku iya magana damu ta lambar wayan nan yana hanya za'a shigo dashi gari 08038151228 Abubakar Elrufai Idris

Allah yakawo kasuwa mai albarka amiin.

15/10/2025

zaku iya samun Yesmen Butter Bread a duk shagunan dake kusa daku in sha Allah .

Photos from Yesmen Butter Bread's post 14/10/2025

Bismillahi Rahaman Rahim

Yesmen Butter Bread Muna bada ɗai-ɗai ko sari magidanta,Gwauraye da Tazurai, idan kuka siya zamu tura muku kayan ku har inda kuke a fadin kasar nan cikin Aminci InshaAllah.

Idan kana bukatar kulla kasuwanci damu a ko ina kake kofar mu a buɗe take zaka iya zuwa inda muke sharada, Phass 3 ja'en shago tara Kano State ko a tuntuɓe mu ta 09030886688, 09063570041,08033359222

13/10/2025

Alhamdulillah

13/10/2025

Gobe in sha Allah zamu bude sabon gidan Bread 🍞 YYesmen Butter Breada sharada Phase 3, Ja'en shago tara Kano State .

Allah yasa zaa bude a sa'a

Photos from Yesmen Butter Bread's post 08/10/2025

ALHAMDULLAHI.

Yesmen Butter Bread Nigeria Limited ya samu cikakken lasisi shaidar halaccin yin kasuwanci a hukumanci da hukumar kula da harkokin Kasuwanci Corporate Affairs Commission Nigeria ( CAC ) hukuma ce mai zaman kanta wacce aka ɗorawa alhakin kula da yadda ake kafa kamfanoni da sarrafa su a cikin Nijeriya.

Kamfani, na nufin haɗuwar mutane biyu, ko fiye da haka, domin cimma manufa guda. Wanda kuma, hakan ya dace da tanadin sashe na 18(2), ya yin da (1) ya yi tanadin cewar, ko da mutum guda a karan-kansa ya kan iya samar da kamfani mai zaman kansa (Private Company).

Yesmen Butter Bread is coming soon In Sha Allahu .

17/09/2025

Alhamdullahi

An kammala aikin gyaren Makarfi House gidan dalibai da ke Kano wanda yake ɗauke da dakuna 12 dalibai yan asalin karamar hukumar makarfi da ke zaune a gidan suna karatu a Jami’ar Bayero dake Kano (BUK).

Na yi matukar farin ciki ganin yadda Haruna Milkailu da Abdullahi Sulaiman Ango s**a jagoranci wannan aiki shi yake kara tabbatar min lalle akwai amana a tsakanin mu daku kun ba da lokacin ku Allah ya saka muku da alheri.

Don Allah jama'a kada mu siyasantar da wannan aikin alherin ku sani cewa gyaran ilimi na kowa da kowa ne ba dole sai dan siyasa kadai ne zaiyi Shiba.

Allah ya albarkaci neman mu da samun mu.

15/08/2025

*✨ Samu data mafi arha da inganci ku sauke Elrufaidatalink ✨

- Data, Airtime, DStv, GOtv, Startimes da dai sauransu
- Farashi mai rahusa, amintacce kuma mai sauƙin amfani
- Zaka iya sauke app ɗin mu kai tsaye daga Play Store*

200MB kyauta ga duk wanda yayi rijista da yanar gizon Elrufaidatalink nan take datar zata shiga layin sa da aka yi rijista , idan ka gayyato mutum yayi amfani da username dinka kaima Zaka samu 200MB a cikin wellat dinka mutukar ya saka kudi .

saka kudi a PalmPay kyauta! yanzu idan ka saka N1,000, za'a caje ka N10 maimakon N50 da ake caji.

👉 Sauke app ɗin nan:
`` https://play.google.com/store/apps/details?id=com.Elrufaidatalink.msorgdev

Kada ku bari a baku labari! Yi download yanzu ka fara morewa! 😎

16/07/2025

Anjima ƙarfe 8:00 daidai zamuyi giveaway mutum 200 inda kowannin mutum zai samu kyautar 1,000 wasu 500 cikin wellat dinku na El-rufai Data Link za mu saka kuɗin. Giveaway din zai kasance a shafin El-rufai Data Link .

Kuyi following din shafin kamfanin https://www.facebook.com/share/1AcJAdTErz/

Wanda basu yi rijista ba da Elrufaidatalink su yi kokari yi idan sunyi zasu samu kyautar 200MB A layin da s**a sa lokacin yin rijista.

Sannan muna bayar da referral ga duk wanda ya gayyato wani yayi rijista da Elrufaidatalink Wurin da aka rubuta referral username in ka gayyato mutum yasa username dinka a wajen zaka samu kyautar 200MB acikin wellat dinka mutukar ya saka kudi acikin asusun .

wanda s**a manta username dinsu zasu iya magana ta Whatsapp 09046007367 .

📲 Google Play Store:
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.Elrufaidatalink.msorgdev

📲 App Store:
https://apps.apple.com/us/app/elrufaidatalink/id6739884945

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Wuse?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Culinary Team

Attire

Telephone

Address


Wuse