Bello farouk
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Bello farouk, Shopping & retail, Utako.
07/10/2025
Acikin manyan rukunin Labarina, wanne kuka fi ganin ya ɗaga darajar shirin sosai? 👇
🎭 Nafisa Abdullahi & Nuhu Abdullahi
🎬 Adam Garba & Fati Washa
🎥 Sadiq Sani Sadiq & Fatima Hussain
Ku faɗi ra’ayinku banda son zuciya👇
24/05/2025
Alhamdulillah mawakin kannywood Abdul Done yasamu karuwa Allah ya raya
17/02/2025
06/07/2024
SADIYA MUHAMMAD(SADIYA GYALEE)
Ina Fatan Allah Ya Sanya Alheri, Ya Baku Zaman Lafiya , Kwanciyar Hankali Da Zuri’a Dayyiba.
Congratulations & Happy Marriage Life
Bello Faruku
12/04/2024
SANARWA AKAN LABARINA SEASON 9.
Salamu alaikum, ina yi mana barka Sallah, Allah ya karbi ibadun da mu kayi a Ramadan 🤲 ☪️ In sha Allah Nan da Sati Uku masu Zuwa zamu fara fara Haska LABARINA SEASON 9. ( 3 ga watan May ) a wuraran da muka saba haskawa, Allah ya sa mu fita kunyar masu kallon 🙏 muna godiya ga masoya wannan shiri na 🙌🌎❤️
29/11/2023
Za mu yi bincike kan takardun hukuncin zaɓen gwamnan Kano - NJC
Karin bayani - https://bbc.in/3RiGPlZ
Duk Wanda Ya Fadi Halin Annabi Guda Daya Allah Yasa Shine Sanadiyyar Shiga Al-janna
14/09/2022
Nigerians stop agonizing and start organizing for Atiku. The reign of Pharaoh must come to an end.
14/08/2022
Albarkacin Annabi da Alqur'ani Allah shiymaka dalilin zama permanent sactary ministry of budget and economic planing sokoto
Alhaji Arzika Usman
Gobe karfe 8 muna gaban TV Kallon labarina wannan post dakuke Kalli kamfanin amasco lubricant NE s**a dauki nauyin kawo maku shi
11/08/2022
NAKWANGO YANA GAISHEKU MASOYA.
Allah ya kara maka lafiya da kwanciyar hankali. Allah yasa ka gama lafiya BABANA.
Yanzu mukayi waya da MALAM KABIRU NAKWANGO mu ka gaisa muka dan taba barkwancinmu da muka saba yi dashi. Daga karshe yace in gaishe masa da masoyansa na page dina. Shi yanzu haka ma ya tafi gonarsa domin gewaya.
Sai Godiya MALAM.
Abba Na Abba
08-08-2022
07/05/2022
It's madawakin head palace of Bodinga
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Culinary Team
Attire
Contact the business
Telephone
Website
Address
Utako