Halifa umar
A content creator �
Journalist dream �
A cikin maƙabarta, mutane suna tsoron kada su taka wani kabari bisa kuskure, amma suna take haƙƙin wasu a rayuwa ba tare da tausayi ba, lallai munafurci ne mai tsanani.
Addini ba ya koyar da mu iya girmama matattu kaɗai, A'a yana koyar da mu kada mu zalunci masu rai, Mutum mai kirki yana kiyaye mutuncin kowa, a rayuwa da bayan mutuwa.
⚙️🚪 Installation and Configuration of D8 Joytech Gate Motor ✅🔧
TUYA SMART DOOR LOCK
Lallai wan nan shirin drama da yan shia sukayi allah wadarai dasu
RADDI YA KAI INDA AKE BUKATA
Allah kasa mu dace
Tambaya mai ban dariya
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Halifa umar posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.
Subscribe
We will notify you when anything happens in Suleja.