Arewa mining
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Arewa mining, Health/Beauty, Danchadi, Sokoto.
Allah ya gafartama malam🙏🙏
05/05/2024
MAGANIN CIWON YATSA DAN KAKKARE
Ina masu fama da kowanne irin ciwon hannu ko ya Kai shekara nawa to insha allahu cikin qanqanin lokaci zai warke tsaf.
a nemi wannan mahaden maganin
1 JIJIYAR TUMFAFIYA
2 LALLE
To a nemi saiwar TUMFAFIYA a bare Bawon bayan a shanya ya bushe a daka a hada da LALLE a daura Qushi to insha allahu kwana daya biyu za asamu waraka daga wannan ciwo
Kuyi share don Yan uwa su anfana
Muna da hadadden kowanne irin maganin da muka baku Muna Kuma kai saqo ko Ina a afrika
18/04/2024
MAGANIN SANYI MAI SAUƘIN HAƊAWA
SHARE ✅
Ƙaiƙayin gaba, warin gaba, ƙanƙacewar gaba, bushewar gaba/rashin ni'ima, fitan ruwa mai wari ko farin ruwa ga namiji, rashin kuzari ga namiji lokacin saduwa/rashin ƙarfin mazaƙuta, saurin inzali, tsinkewar ruwan maniyyi, ƙaiƙayin jiki, yawan kasala, jin zafi lokacin jima'i, ciwon mara lokaci al'ada ko kafin al'ada ko bayan al'ada.
👉 KAYAN HAƊI 👇
1- Kananfari
2- Tafarnuwa
3- Ɗanyen Citta
4- Lemon Tsami
5- Namijin Goro
6- Kurkum ( turmeric powder )
👉 YANDA ZA'A HAƊA ASHA 👇
Asamu waɗannan abubuwan kamar yadda ake gani a hoto sai a wankesu a jajjagasu azuba a gallon (4L) sai a cikashi da ruwa ko asamu wani mazubi azubasu asa ruwa 4L ko pure water guda 8 abarshi ya wuni ko ya kwana sai a dinga tsiyayan rabin kofi asha safe da rana da dare.
Idan yakai rabi sai ƙara ruwa.
Za'asha kwana 5 ko 7.
Allah yasa adace.
Domin bukatar hadaden 08122754698
Dr-Nuraddeen katsina
08068962793
Dumin ni shadi😂
Da farinciki 🥰
Kayi following din
Wannan page
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Danchadi
Sokoto