Crypto and blockchain

Crypto and blockchain

Share

Na buda wannan page ne domin zakulo abubawa da zasu amfane ni da Kuma al-ummah baki daya.

01/09/2024

Muna chan muna mining wasu project damu kammu munsan ba zasu fashe ba, mun bar dahir, a gaskiya a wannan lokacin ba wani project damuke mining da yakai project din usecase point ne suke basuwa duk bayan 6 hours ake claiming, sannan har an fara connecting din wallet, Wanda Bai faraba yafara Wanda yafara ya maida hankali agurin claiming.

https://t.me/cryptorank_app_bot/points?startapp=ref_1334595389_

Saifullahi Bello

05/03/2024
31/08/2022

Barka da ziyarar wannan page Mai tarin albarka.

05/03/2020

Allah, albarkar wannan daki naka, albarkar shugaba jagaba s.a.w kayi muna maganin musibobin daka huskanto duniya.

Want your establishment to be the top-listed Bar/pub in Sokoto?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


Ahmad Rufa'i Road Sokoto
Sokoto
840253