Zaktex Design

Zaktex Design

Share

Available in all kind of male design

20/11/2025

turn back 2 years ago
Hayatu Nasiru Ala Burwa
Ukasha Haruna Sarkin Hausawa
Zakaree Ya'u

25/06/2025

Celebrating my 3rd year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉

18/06/2025
Photos from Zaktex Design's post 24/05/2025
Photos from Zaktex Design's post 17/05/2025

Jama’a kunga 👇
Muna saida shadda
Munasaida yadi
Muna saida hula
Muna saida takalmi
Muna dunka kaya
Muna aikin monogram
Muna saida jallabiya
Muna saida ready made
Muna koyar da dunki
Muna dunka Kaya koba wurinmu aka saya ba

Don Allah kuzo Zaktex Design kuse kayan mu kuma kuyi hulda damu wlh bazakuyi dana sani ba 🥰✌️

Mazauninmu na nan a Shop no 12 Rima radio tudun wada opp LGEA main gate ko ku Kiramu ko ku turamuna sako ta wannan numbers 👇👇

07060596342/08136376402

Mun gode se kunzo🥰🙏

16/05/2025

A yayin ziyarar mu a Kano, Munsamu tattaunawa da CEO Isah Senegalese domin samun shawararori na musamman da kuma jin wasu sirri a cikin sana’armu ta dunki🙏🙏🙏

15/05/2025

Available 5k per yrd

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Sokoto?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Sokoto