Mafitaa

Mafitaa

Share

Sweet love

20/03/2023

😂😂😂😂😂POLICE SAI ALLAH😂😂😂😂😂😂

Wasu 'yan sanda ne s**a tare wani driver, Ga yadda hirar tasu ta kasance.
POLICE: "Ina takardun motarka?"
DRIVER: "Gasunan"
POLICE: "Ina driver's licence? "
DRIVER: "Gashinan"
Komai dai aka tamabayi driver sai aga yana dasu. Sai can s**a ce....
POLICE: "Kai uban waye zaka dinga yawo kai daya. Idan ka mutu waye zai kai gawarka gida?"
DRIVER: "Ai bani kadai nake yawo ba. Manzon Allah (S.A. W) yace akwai wata addu'a wacce idan kayi mala'iku dubu ne ke biye da kai suna gadinka duk inda zakaje, kuma nayi addu'ar kafin na fito daga gida"
POLICE: "Alhamdulillahi! Mala'iku dubu a wannan karamar motar? To kayi OVER LOAD muje office zakayi bayani"
😂😂😂😂😂😂😂😂

Takaitaccen halin yan sandan kasan mu kenan( amma wasufa)

20/03/2023

MISALIN RASHIN RABO.

Wanine yaje wurin walima sai ya zauna layin gaba yasan duk bala'i tagaba za'a fara raba abinci
Kafin ya ankara sai yaga anshigo da abinci a maimakon afara rabawa ta gaba sai aka fara raba abincin ta layin baya kafin azo wajensa abincin ya kare
Sai yatashi yakoma baya sai aka shigo da naman kaji a maimakon afara ta layin baya a tunanin gogan sai yaga aka fara raba naman kajin ta layin gaba kamin azo wajensa naman ya kare
Cikin haushi ya tashi yakoma layin tsakiya haushi ta kulle masa ciki yasa kansa a teburi yana karatun jaki kawai sai yaji ance "malam! Bismillah" yayi maza ya d**o kai yaga ana miko masa tsinken kwakwule hakori(toothpick) A tunaninsu har yagama cin abincin da naman kazan da aka bashine shine yakifa kansa a tebur yana hutawa
Cikin bacin rai yatashi ya shararawa mai rabon abincin mari a kumatunsa yace dashi " Uban waye ya gayamaka ni mayene da banci nama ba sai itacen kwakule hakwara zaka mikomin??? " 😂😂😂😂😂😂

Saboda haka idan abu ba rabonka bane ko ana hamaza hamata bazaka sameshiba dan haka kayi hakuri kawai rabonka bai wuceka indai kana a raye.

10/02/2023

Happy jumma'at Mubarak ♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Mubi?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


Gra
Mubi

Opening Hours

09:00 - 17:00