MSSN Federal Polytechnic Mubi

MSSN Federal Polytechnic Mubi

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from MSSN Federal Polytechnic Mubi, Religious organisation, Mubi.

21/06/2023

Warning ⚠️⚠️⚠️ ⚠️⚠️⚠️ Especially butterfly building don't compare your life with money your life it's more important and valuable than the money they give you to fall down from upstairs

18/05/2023

Mu kula da wannan sosai..

Idan kana zaune kaji Alert na kuɗi sun shigo Account naka musamman kuɗi masu kauri kamar 100k zuwa sama, koda kuwa kuɗin sun shigo kaɗan-kaɗan ne har s**a taru, to karka sake kace zakaci wannan kuɗin kuma karka sake wani ya kiraka yace nashi ne ka maido mashi dasu.

Yadda abun yake shine, Hac-kers sunada wani salo da suke bi, idan s**a sato kuɗi daga asusun wasu to bazasu tura kuɗin kai tsaye zuwa Account nasu ba gudun kar akama su, shiyasa suke tura kuɗin zuwa asusun wasu daban, sai su kiraka a waya s**e maka Mistake s**a samu kataimaka ka maido masu da kuɗin, sai su turo maka wani Wallet account da baza'a iya tracking nasa ba. Kana tura masu shikenan, da zaran anbi diddigin Account naka za'a kamaka a matsayin ɓarawon da ya sace kuɗaɗen Al'umma.

Matakin da zaka ɗauka idan irin haka tafaru shine, kar kwaɗayi yasa ka cire ko ƙwandala a wannan kuɗin kuma duk wanda ya kiraka karka sake katura mashi, kashirya tsaf kaje banki kasamu ɗaya daga cikin Staffs na bankin naka da ka yarda dashi ko a haɗaka da Manager na bankin, sai kayi masu Report.

Sau tari nasan wasu daga cikinku sun taba fadawa irin wannan matsalar.

Allah Ya Kyauta..🙏

©Salisu Abdurrazak Saheel

16/05/2023

Hukumar shige da fice ta kasa ta fitar da sunayen wajejen da za'a gudanar jarabawar CBT ga mutanan da s**a cancanta.

gudanar.https://drive.google.com/file/d/1R1fVU1MNJNDdd7w5UnfveEGFKIS-YIiI/view?usp=drivesdk

Allah ya bada sa'a
©Yusuf Shafiu
Chairman Media Team Federal polytechnic Mubi (MSSN)
☑️

16/05/2023
Photos from MSSN Federal Polytechnic Mubi's post 16/05/2023

Civil defense da immigration sun saka date na CBT test, da venues. Kuje portal nasu kuduba matsayin ku, congratulations ga waenda s**a samu.ga link na dubawa.https://cdcfib.career/

Hukumar kiyaye haduraka ta kasa FRSC sun gayyace mutanan da aka zaba domin zuwa gudanar da Physical Screening a bayan ofishin jihohin 36 har da birnin tarayya Abuja .

Allah yabada sa a.

©️Allah ya bada sa'a
Yusuf Shafiu
Chairman Media Team Federal polytechnic Mubi (MSSN)
☑️

CDCFIB Job Recruitment 15/05/2023

Civil defense da immigration sun saka date na CBT test, da venues. Kuje portal nasu kuduba matsayin ku, congratulations ga waenda s**a samu.

CDCFIB Job Recruitment Click on the link representing the Service you last applied for. When redirected, enter your details to verify if you qualify for the CBT coming up on Thursday 18th May, 2023.

15/05/2023

Bankin Stanbic IBTC zai gudanar da wani shiri mai suna Digital Skills Empowerment Programme wani yunƙuri ne wanda zai ba da kyakkyawan horo na dijital da haɓakawa ga wanda s**a cancanta tare da ƙwarewar dijital don haɓaka ƙarfin su da faɗaɗa ikon su na dijital don sa su dace da hayar a matsayin hazaka na dijital a ciki da wajen Stanbic IBTC.

Ku shiga yanar gizon domin sanin yadda tsarin yake https://www.stanbicibtc.com/nigeriaholdings/our-sponsorships/Economic-Empowerment/digital-skill-empowerment-programme

Allah ya bada sa'a
©Yusuf Shafiu
Chairman Media Team Federal polytechnic Mubi (MSSN)
08145964398

Jumma'at TA'ALEEM By Abdulsalam HARUNA 12 May, 2023 13/05/2023

If you missed jumma'at TA'ALEEM never worry here is the solution you watch it at your convenience. And don't forget to subscribe for more

Jumma'at TA'ALEEM By Abdulsalam HARUNA 12 May, 2023

Welcome | Applicant 27/03/2023

Daukan Aiki!

Hukumar hana cin hanci da rashawa da sauran muggan laifuffuka masu alaka da shi, ICPC za ta dauki aiki. Ina matasa a gwada ko za a dace. Don an ce da gwaji jirgin sama ya tashi. Allah ya bayar da sa'a Don neman aikin a shiga
http://2023recruitment.com/

Allah ya bayar da sa'a.
©️Yusuf Shafiu
Chairman Media Team Federal polytechnic Mubi (MSSN)

Welcome | Applicant An Agency of governenment statutorily charged with law enforcement in Nigeria is searching for qualified, intelligent, patriotic and committed individuals to fill various vacancies in the following fields:

25/03/2023

Ga dama ta samu.

Tallafin Karatu zuwa kasar indiya ga yan najeriya a jaraba ko za'a dace .

©Yusuf Shafiu
Chairman Media Team Federal polytechnic Mubi (MSSN)

24/03/2023

RIJISTA TA KAN ONLINE NA NIGERIA NAVY BASIC TRAINING SCHOOL BATCH 35.

Rundunar Sojan Ruwa ta Najeriya na son sanar da jama'a da duk masu neman izinin cewa rajistar kan layi ta NNBTS Batch 35 Recruitment Exercise za ta fara ne ranar Laraba 29 ga Maris 2023 kuma za ta rufe ranar Asabar 6 ga Mayu 2023. Masu neman za su yi amfani da yanar gizon nan wajen cikewa👉 www.joinnigeriannavy.com .

Masu neman za su:

⚫ Ya mallaki mafi ƙarancin kredit 5 a SSCE, GCE, NECO da NABTEB a cikin zama bai wuce 2 ba.

• Dole ne takardar shaidar makaranta ta girmi shekaru 6 daga ranar aikace-aikacen.

⚫ Masu nema dole ne su kasance tsakanin shekarun 18-22 zuwa 30 Satumba 2023 don SSCE da makamancin sa. Don shigarwa da ake buƙatar NCE, Diploma (OND), cancantar Nurse/Ungozoma, da kuma 'yan wasa / 'yan wasa, Imam / Chaplain da Direbobi / Makanikai, masu nema dole ne su kasance tsakanin shekaru 18-26 zuwa 30 Satumba 2023.

Yana da mahimmanci a lura cewa aikace-aikacen kyauta ne kuma ana ba masu buƙatun shawarar yin amfani da sau ɗaya kamar yadda aikace-aikacen / rajista da yawa za a hana su. An shawarci masu nema su karanta cikakkun bayanai da buƙatu akan www.joinnigeriannavy.com.
Allah ya Bamu sa'a baki daya.🤲🏼

©Yusuf Shafiu
Chairman Media Team Federal polytechnic Mubi (MSSN)

09/03/2023

Daukan Aiki!

Hukumar hana cin hanci da rashawa da sauran muggan laifuffuka masu alaka da shi, ICPC za ta dauki aiki. Ina matasa a gwada ko za a dace. Don an ce da gwaji jirgin sama ya tashi. Allah ya bayar da sa'a Don neman aikin a shiga
http://2023recruitment.com/

Allah ya bayar da sa'a.
©️Yusuf Shafiu
Chairman Media Team Federal polytechnic Mubi (MSSN)

Want your place of worship to be the top-listed Place Of Worship in Mubi?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Address


Mubi
640001