ATV Channel 53

ATV Channel 53

Share

An Islamic YouTube channel focused on religious, educational, and entertaining programs. An sadaukar da tashar ga Shehu Ahmad Abulfathi (RTA).

Tashar Musulunci ce a YouTube wadda take gabatar da shirye-shiryen addini, ilimantarwa da nishaɗi.

Photos from ATV Channel 53's post 25/01/2026

Khalfa Aliyu Sheikh Ahmad A ABULFATHI ya ce ni nake tara kuɗi a wajen abokanai na na Alkhairi domin mu kafa gomnatin Ahmad Bola Tinubu kuma tare da Sheikh Sani Khalifa Zaria amma Tinubu bai taɓa bamu kobo lokacin kanfain kuma har yanzu bai ba mu ba a mma sai wannan sakayyar zai ma na tsare dan uwan mu khalifa Sani Abdulqadir.

Babu wani ɗan Adam da zai ce in zaɓe shi zai yi mana aiki kuma ya ki yi sannan yazo ya ce in sake zabar shi, babu shi wallahi

Want your business to be the top-listed Media Company in Minna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Minna