Arewa Record
Artist
10/12/2025
Sarkin wakar kasar hausa Dauda Kahutu Rarara
30/11/2025
YANZU-YANZU: Sabbin hotunan Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara a gidan yarin Kuje da ke birnin tarayya Abuja.
An ɗauki hotunan lokacin ziyarar ɗan gwagwarmaya Sowore tare da rakiyyar Comrade Yahya M Abdullahi, Brister Hamza Dantani da Alhaji Sani Ahamed Zangina.
28/11/2025
Awana mataki kake anan
28/11/2025
JANA'IZAR KHADIMUL QUR'AN SHEHU DAHIRU BAUCHI
Dan adam bai isa kididdige adadin yawan bil'adama da s**a taru a gurin jana'izar Sheikh Dahiru Usman Bauchi ba
Muna kyautata masa zato da tsammani zai hadu da rahamar Ubangiji
Sheikh Dahiru Bauchi ya rayuwa shekaru 102 a duniya
Zuriyar da ya bari a duniya
👇
'Ya'yan sa 95
Jikoki 406
'Ya'yan jikokinsa 100
'Ya'yansa da s**a haddasce Qur'ani 75
Jikokinsa da s**a haddace Qur'ani 199
'Ya'yan jikokinsa Mahaddata 12
Allah Ka jikan Khadimul Qur'an, Ka sa Qur'anin ya ceceshi ranar hisabi
28/11/2025
Anyi Hasashen cewa babu gidan da Babu wannan takalmi ciki har da Mai karatu 🤔
28/11/2025
DA ALAMA HAKAN YA TEMAKA WAJEN SAMAR DA TSARO....
Wani mai sharhi akan harkokin tsaro a Africa shine naga ya sanar da cewa ....
Wata majiya ta sirri wacce ke da masaniya akan yarjejeniyar soja da aka sanya hannu tsakanin kasar Amurka da Nigeria, an sanar dashi cewa an bawa Amurka damar kai farmaki ta amfani da jiragen sama marasa matuki wato (UAV) zuwa kan yan ta'adda dake ayyukan taadanci a Nigeria...
Yarjejeniyar ta amincewa sojojin Amurka suyi amfani da sansaninsu dake kasar Ghana su kai farmaki kai tsaye ga yan ta'adda da masu halaka mutane dake ayyuka a Nigeria...
Sannan zaa dinga musanyar bayanai kai tsaye tsakanin sojojin Nigeria da sojojin Amurka domin tallafawa juna da bayanan sirrin da zasu temaka wajen shawo kan matsalolin tsaro dake addabar yankin Arewa...
Shi dai masanin harkokin tsaro maisuna BRANT ya rubuta cewa meyiyuwa anan gaba zaa samar da wata haɗakar sojojin Amurka da Nigeria da zasu yi amfani da wani yanki na jihar Niger dake Ka'inji domin tafiyar da ayyukan kai hare hare ga yan ta'adda masu halaka mutane...
A shafin Twitter na hango wannan bayanin na masanin harkokin tsaro BRANT har ma nayi screenshot saboda aje hujja, zan saka a comment section...
28/11/2025
GASAR CIN INDOMIE
Yanzu haka a unguwar sagagi ansawa wani yaro gasar cinye indomie guda bakwai da kwai 30 yakasa cinyewa ko yaya zata kaya 🤣
27/11/2025
Yan makaranta
27/11/2025
Awana mataki kake
27/11/2025
Dame zaka rinka tuna shehi
27/11/2025
Allah yagafarta maka shehi
23/11/2025
Pandora awards winners 2025
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Address
Minna