HausaSports.com

HausaSports.com

Share

Hausa sport news at your door step

27/11/2020

Ku biyo mu domin samun Labarin wasanni...

Arsenal ta lashe Community Shield 30/08/2020

Arsenal ta lashe Community Shield Kungiyan ƙwallon Arsenal ta ci nasara akan Liverpool a wasan Community Shield wanda ake fara buɗe shafin wasanni a ingila. Arsenal 1-1 LiverpoolBugun Fenariti: Arsenal 5-4 Liverpool TAKAITACCE: • P…

Na Yi Zaton Masu Garkuwa Ne S**a Kamani – Maguire. 30/08/2020

Na Yi Zaton Masu Garkuwa Ne S**a Kamani – Maguire. A Karon farko tun bayan da aka k**a dan wasan baya na Manchester united da laifin tada zaune tsaye da kuma yunkurin bayar da cin hanshi a kasar girka dan wasan ya bayyana cewa ‘yan sandan da …

Ina Samun Sauki Daga Cutar Korona – Pogba 30/08/2020

Ina Samun Sauki Daga Cutar Korona – Pogba A Karon farko tun bayan da aka bayyana cewa ya kamu da cutar korona, dan wasa Pogba ya bayyana cewa yana samun sauki sosai daga cutar duk da cewa ba yajin wasu alamu da suke nuni da cewa yana dauke…

LIONEL MESSI NA BUQATAR NEYMAR A MANCHESTER CITY 28/08/2020

LIONEL MESSI NA BUQATAR NEYMAR A MANCHESTER CITY Rahotanni daga kasar Spain sun tabbatar da cewa shahararren dan wasan kwallon kafa na Barcelona Lionel Messi yayi wata tattauna wa da Neymar ta sirri akan batun barin Messi kungiyar ta Barcelona. A…

CHAMPIONS LEAGUE: UEFA tana la’akari da ci gaba da kafa-ɗaya a wasan Zakarun Turai 28/08/2020

CHAMPIONS LEAGUE: UEFA tana la’akari da ci gaba da kafa-ɗaya a wasan Zakarun Turai CHAMPIONS LEAGUE: UEFA tana la’akari da ci gaba da kafa-ɗaya a wasan Zakarun Turai. Shugaban UEFA, Aleksandr Ceferin, ya ce salon wasan zakarun turai ta Champions League kafa ɗaya wanda aka f…

Messi Wai Ko Shi Ko Bartomeu Daya Zai Bar Barcelona. 28/08/2020

Messi Wai Ko Shi Ko Bartomeu Daya Zai Bar Barcelona. Abu ɗaya zai sa Messi ya tsaya a Barcelona, shi ne Bartomeu ya yi Murabus nan da nan, mai takaran shugabancin Barcelona ya faɗa. Barca kar ta fidda ran cewa ɗan wassan ƙwallon Argentina, Lional Mes…

JOE HART: TOTTENHAM TA SHIRYA TA SAYE TSOHON MAI TSARON RAGAR KUNGIYAR KWALLON KAFA TA INGILA, MAN CITY DA KUMA BURNLEY. 26/08/2020

JOE HART: TOTTENHAM TA SHIRYA TA SAYE TSOHON MAI TSARON RAGAR KUNGIYAR KWALLON KAFA TA INGILA, MAN CITY DA KUMA BURNLEY. Kungiyar kwallon kafa ta Tottenham ta shirya domin sayen tsohon mai tsoron ragar kungiyar kwallon kafa ta Ingila, Man City da kuma Burnley wato Joe Hart.Mai tsaron raga Hart mai shekaru talatin da …

KUNGIYAR KWALLON ƘAFA TA SOUTHAMPTON TA SAYE MAI TSARON GIDAN KUNGIYAR KWALLON ƘAFAN GHANA WATO SALISU. 26/08/2020

KUNGIYAR KWALLON ƘAFA TA SOUTHAMPTON TA SAYE MAI TSARON GIDAN KUNGIYAR KWALLON ƘAFAN GHANA WATO SALISU. Kungiyar kwallon kafa ta Southampton ta saye mai tsaron gidan kungiyar kwallon kafa ta Ghana wato Mohammed Salisu daga kungiyar kwallon kafa ta Real Valladolid akan kuɗi pan miliyan goma da dubu ɗa…

LIONEL MESSI YA FADAWA BARCELONA ZAI BAR KUNGIYAR 25/08/2020

LIONEL MESSI YA FADAWA BARCELONA ZAI BAR KUNGIYAR Bayanai daga kasar Spain sun tabbatar da cewa Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona tace shahararren dan wasa Messi zai bar kungiyar ta Barcelona. Kungiyar ta Barcelona ta tabbatar da hakan yau talata…

RONALD KOEMAN YA AMINCE YA KARBI JAGORANCIN KUNGIYAR KWALLON KAFA TA BARCELONA BAYAN KORAR SHUGABA SATIEN. 19/08/2020

RONALD KOEMAN YA AMINCE YA KARBI JAGORANCIN KUNGIYAR KWALLON KAFA TA BARCELONA BAYAN KORAR SHUGABA SATIEN. Ronald koeman ya amince da dokokin da kungiyar ta Barcelona ta gindaya bayan president Joseph Bartomeu yace yana tunanin koeman shine wanda zai maye gurbin satien sannan ya jagorancin kungiyar a ka…

KUNGIYAR KWALLON ƘAFA TA PARIS SAINT -GERMAIN WATO PSG ATAKAICE TA SAMU NASARA KAN KUNGIYAR KWALLON ƘAFA TA ATALANTA DA CI BIYU DA DA ƊAYA A WASAN KUSA DA NA KARSHE NA CIN KOFIN ZAKARUN NAHIYAR TURAI. 14/08/2020

KUNGIYAR KWALLON ƘAFA TA PARIS SAINT -GERMAIN WATO PSG ATAKAICE TA SAMU NASARA KAN KUNGIYAR KWALLON ƘAFA TA ATALANTA DA CI BIYU DA DA ƊAYA A WASAN KUSA DA NA KARSHE NA CIN KOFIN ZAKARUN NAHIYAR TURAI. PSG ta samu nasara ne bayan da ɗan wasan ta Eric Choupo-Moting ya zira kwallon a ragar Atalanta a minti na uku cikin karin lokaci a birnin Lisbon ranar Laraba.Da farko dai, ɗan wasan kungiyar kwall…

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Minna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address


Minna