AYID Media Reporters
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from AYID Media Reporters, Politician, Mani.
30/03/2026
Kai tsaye daga ofishin dan majalisar tarayya mai wakiltar Bindawa/Mani, Hon. Ahmed Yusuf Doro, da ke birnin tarayyar Najeriya Abuja. Jim kadan bayan ya gana da wasu al'ummarsa.
15/03/2026
15/03/2026
12/03/2026
Yanzu-yanzu:
Ɗan Majalisar Tarayya mai wakiltar mazabar Mani/Bindawa, Hon. Ahmed Yusuf Doro (AYID), ya gwangwaje APC State Welfare Secretary na Jihar Katsina, Hon. Shehu Kabir Jani (Lamidon Durbin Katsina), da sabuwar mota kirar Peugeot 406 Prestige.
Shugaban Jam’iyyar APC na Jihar Katsina, Dr. Bashir Gambo Saulawa, shi ne ya kaddamar da motar a hukumance a hedikwatar Jam’iyyar APC ta Jihar Katsina.
Wannan kauta ta nuna ƙarfafa haɗin kai, girmamawa da kuma yabawa ga gudunmawar da Hon. Shehu Kabir Jani ke bayarwa wajen ci gaban jam’iyya da hidimar al’umma a Mazabar Mani/Bindawa.
Congratulations LAMIDON DURBIN KATSINA, HON. SHEHU KABIR JANI.
08/03/2026
Go Again Ahmadu!!!
Mun rika su mun ce Allah, Wa makaru,.............
28/02/2026
Da Dumi Duminsa;
Mai Girma zababben Dan majalissar tarayya mai wakilitar Kananan hukumomin Bindawa da Mani Hon Ahmed Yusuf Doro ya gwangwaje yan Media da wayoyi.
Congratulations to the 2nd batch beneficiaries of Smart Phone by Hon Ahmed Yusuf Doro.
1. A A Shauki Doro
2. Hamisu Tela
3. Dahiru Abubakar Shibdawa
4. Mujittapha Usman Mani
5. Abdulkadir Sani Dash Mani
6. Anas Ibrahim Muduru
Allah ya cida yan baya, ya saka wa Hon da alkhairi Amin.
Congratulations to the beneficiaries.
Kyautar kujerun Umrah guda ukku ga chairmomin party APC daga Hon AYID.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Culinary Team
Attire
Website
Address
Mani