HASMAG TV

HASMAG TV

Share

“Barka da zuwa shafin HASMAG TV 📺
Shafin Dake kawo muku labaran Jihohin Arewacin Najeriya.
📞Ga Masu Son Tuntuɓarmu Ga Lambar Waya: 09121774270

07/06/2026

Alhazan Karamar Hukumar Mariga a jihar Neja suna Cikin Alkhairi,beyan samun Tagomashi daga Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Neja Hon Abdulmalik Sarkin Daji.

Hasmag TV.

07/06/2026

Kiran Gwamna Bago "Ya Bago" Rashin Kunya ne,Fatan mu shine Bago ya Zama shugaban Kasa domin Neja Ba'a taba Gwamna Mai Amana irin Umaru Mohammed Bago ba.:-Inji matashiyar 'Yar siyasa Saratu Musa.

Masu son Zantawa damu su Tuntubemu a 08145393645.

07/06/2026

A Matsayin Farar Doka Dan Zone C Kuma Karamar Hukumar dake Fama da Matsalar Tsaro,Kun taba Jin ya koka kan Matsalar Tsaron Dake addabar yankin Zone C.

Meyasa duk Wani matashi ya samu Dama Daga Zone C bamu Rike shi Sai muyita Sukan shi,Wanda sauran yankunan Jihar Neja ba Zaka tabajin Suna zagin nasu ba.

Cewar Sadiq Muhammad Rijau,

05/06/2026

BIKI BIDIRI:-Shugaban Karamar Hukumar Shiroro Isyaku Bawa Zai Angwance da Mataimakiyar Shugaban Karamar Hukumar Magama a Jihar Neja.

Za'a Gudanar da shagalin bikin a 27/06/2026.

Allah yabada Zaman lafiya.

HASMAG TV

04/06/2026

Hallowmace Africa Zata karama Kakakin Majalisar Jihar Neja Rt.Hon. Abdulmalik Sarkin Daji a matsayin jajirtacen Speaker a Yankin Arewa ta tsakiyan Najeriya a ranar 9 ga watan Yuni

03/06/2026

Ba Gwamnatin Jihar Neja bane zata ciwo bashi ba,gwamnati kuma bata rubutowa majalisa tana neman izinin ciwo bashi ba.

Ga cikakken bayani daga Bakin Kakakin majalisar Dokokin Jihar Neja,Hon Abdulmalik Sarkin Daji kan zargin majalisar dokakin jihar Neja, ta amince da ciwo bashin kudi sama da Dala Biliyan 14.

Hasmag TV.

03/06/2026

BAYAN KONTAGORA INA AKE RUWAN SAMA A HALIN YANZUN???

Ni’ima ya sauka a garin Nagwamatse,shelkwatar shiyyar Arewacin Jihar Neja,Shin kuma kun samu Saukar Ruwan sama a garurruwan ku?

Allah yabamu damina mai albarka!

Hasmag TV.

02/06/2026

Idan ASB Yana iyawa yadawo Jam'iyyar APC mu tafi Tare,Nuna ko in kula da rashin mayar da buki tare da daukar Jita-Jita yasa na fice Daga Tafiyar Daddy Barci,Yanzun na koma Jam'iyyar APC Tafiyar Mai Solar...

Cewar Haj Fatima Mu'azu Women Leader na Tafiyar Akashe Solar Ayi Barci.

Masu son Zantawa damu su Tuntubemu a 08145393645

01/06/2026

Ana Zargin Tawagar Uwar Gida da Kelayawa Amarya Ruwan Zafi Bayan Dukan Kawo Wuka da sukayi wa amaryan a cikin gidan ta,Dake unguwar tukura a garin Kontagora Dake jihar Neja.

Ga Tattaunawar mu da wadanda Lamarin ya shafa.

Masu son Magana Damu Su Tuntubemu a 08145393645.

HASMAG TV

31/05/2026

AN KARRAM DAN JARIDA COMRADE ZAKARI BISA RAHOTON TSARO.

Kungiyar Kontagora Legacy Foundation ta karrama Dan jarida Comrade zakari Adamu Bisa jajircewa musamman kan abunda ya shafi tsaro.

Ina fatan ku gareshi?

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Mani?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


S Pawa Plaza, Sule Barau Street Opposite Central Primary School Kontagora
Mani