ISAH Muhammad ADAM

ISAH Muhammad ADAM

Share

من خص وخص

15/05/2026

Gwamnan jihar Gombe Muhammadu Inuwa Yahaya😂 ya amince da gudanar da zaben fidda gwani kai tsaye, sak**akon matsin lamba daga jiga-jigan 'yan siyasar jihar ciki har da Farfesa Isa Pantami💪, tun bayan ayyana sunan Jamilu Gwamna a matsayin 'dan takarar gwamnan jihar.🔊🔊🔊

12/05/2026

Malam lokaci yayi nagari nakowa Gombawa ga namu Professor Isa Ali Pantami

12/05/2026

Sheik Pantami Ko Jamilu Gwamna, Wa Za Ka So Ya Ci Zaben Fidda Gwani Na APC A Gombe?

11/05/2026

AN SHEKESHI BAYAN KAMASHI DA LEFIN YIN LEKEN ASIRI...

Matashi Erfan Shakourzadeh kwararran injiniya da yake aiki a Scientific Organization na kasar Iran, an k**a shi da laifi dumu dumu yana aikewa da bayanai akan na'urorin Tauraron Dan Adam na kasar Iran zuwa ga CIA na Amurka da kuma kasar Izra@ila...

A yau Litinin aka aika shi garin da baa dawo wa ta hanyar rataye shi a bainar jama’a bayan kammala zaman shari'ar da akayi masa tare da samun sa da laifi cike da hujjoji...

Hukumomi a Iran ko kadan basa ragwantawa duk wanda aka k**a da laifin leken asiri musamman idan an k**a mutum yana yiwa Izra@ila ko Amurka leken asiri...

Muna fatan Allah ya cigaba da tona asirin munafukan da suke aikin leken asiri a kasar Iran, sannan muna adduar Allah ya bamu shugabanni masu kishin Arewacin Najeriya...

To Madallah...

11/05/2026

"Na canja wurin katin zaɓena zuwa Abuja a shekarar 2023 saboda aikin ƙasa da aka ɗora mini / wata buƙatar ƙasa.

A lokacin ni ne ke kula da cibiyar tsaron yanar gizo ta ƙasa (National Cybersecurity Centre), inda nake sa ido kan sabar INEC yayin zaɓen 2023. Kuma nan take bayan na kammala wannan aiki, sai na mayar da katin zaɓen nawa zuwa Gombe." ~ Professor Isa Ali Pantami.

Photos from ISAH Muhammad ADAM's post 11/05/2026
Photos from ISAH Muhammad ADAM's post 11/05/2026

DA ƊUMI-ƊUMI: An rantsar da fitaccen jarumin finafinan ƙasar Indiya Vijay Thalafaty wanda aka fi sani da Mai Adda a matsayin sabon shugaban gwamnatin jihar Tamil Nadu bayan jam’iyyarsa ta samu rinjaye da goyon baya a zaɓukan da aka gudanar a kwanakin baya. Bayan rantsuwar, dubban magoya bayansa sun fito nuna murnarsu tare da cikakken goyon baya ga wannan nasara.

Wane irin fata za ku yi masa?

Want your business to be the top-listed Media Company in Maiduguri?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address


Maiduguri