ali.d.abba

ali.d.abba

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from ali.d.abba, Media/News Company, ngala, Maiduguri.

02/06/2026
23/05/2026

Duk yadda ka kai da muhimmanci tabbas wata rana binneka za a yi kuma a manta da kai kamar baka taba wanzuwa ba
ka gina rayuwarka da ayyukan alheri ta yadda za a rinka tunawa da kai ranar da ka yi balaguran da ba zaka dawo ba.
allah yasa mudace

23/05/2026

Lamarin duniya sai qara rikicewa yake mu kuma talakawa sai qara tura kan mu ga halaka mukeyi
ya allah ka kawo muna mafita

23/05/2026

Ubangiji ya rantse da abuwayarsa, ya ce, lalle sai na taimaki duk wanda aka zalince shi

23/05/2026

Ka kula sosai da kimarka da darajarka da kuma mutuncinka domin zasu rayu fiye da kai

Want your business to be the top-listed Media Company in Maiduguri?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


Ngala
Maiduguri