AL-Rayyan24
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from AL-Rayyan24, Media/News Company, Maiduguri.
Rikici ya barke a gidan kitso wata taga Hoton Mijinta a screen Saver .😂😂😂
Gobe ne fa💪
Masu bibiyarmu ku turo mana hotunan shigar Sallarku insha Allahu za mu tayaku fatan Alkairi.
Mu je zuwa.....
INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN
Allah yayi wa Nura Mustapha Waye (Director IZZAR SO series) rasuwa. Za'a yi Jana'izarsa da Karfe 11 na Safennan A Gidansa dake Goron Dutse Primary Insha Allah.
Muna Addu'ar Allah ya jikansa ya gafarta masa kurakuransa yasa Aljanna ce makomarsa. Idan tamu tazo Allah yasa mu cika da kyau da imani.
R.I.J.F 😠😠😠ðŸ˜
04-12-1443
03-07-2022
17/06/2022
Shugaban Majalisar Dattijan Nigeria Sanata Ahmad Lawan yace rashin samun Tikitin tsayawa Takarar kujerar sa ta Sanata zai iya sawa ya fice daga Jam iyar APC izuwa PDP.
09/06/2022
ASUWAJI BALO AHMED TINUBU, YANA GIRBAR ABINDA YA SHUKA A YANZU.
Tinubu Ya gina mutane da dama a gwamnatance, shiyasa yanzu yake girbar abinda ya shuka..
Yaran da Tinubu ya gina a gwamnatance su s**a taimakesa ya ci narasa a zaben fidda gwani da APC ta gabatar a jiya.
Wannan da rasi ne babba ga yan siyasa masu bukatar cigaba a siyasar su.
Muddin dan siyasa ya gina mutane a gwamnati, a kwana a tashi wataran zasu saka masa da abinda ya musu na alkairin, Kamar yadda Tinubu yayi kuma yaga ranar hakan.
Shiyasa masu iya magana s**a ce duk abinda ka shuka shi zaka girba.
SHAWARA:
Yan Siyasa Ku gina yaranku dan wataran zasu muku rana, a lokacin da kuke bukata.
09/06/2022
[YUSUF FINANCE]
Yanzu-yanzu!
Insha Allahu sai na shiga Villa a matsayin shugaban kasa 2023~Inji Tinubu
1 Tinubu 👉 1,271
2 Ameachi 👉 316
3 Osinbajo 👉 235
4 Lawan 👉 152
5 Bello 👉 47
6 Umahi 👉 38
7 Yerima 👉 4
8 Onu 👉 1
9 Nwajiuba 👉 1
10 Bakare 👉 0
11 Rochas 👉 0
12 Mokelu 👉 0
13 Rich 👉 0
14 Ayade 👉 0
08/06/2022
Buhari ya roƙi 'yan Najeriya 'kada ku ƙyale PDP ta mayar da Najeriya baya'
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi kira ga 'yan Najeriya su tabbata ba su bar jam'iyyar adawa ta PDP "ta mayar da ƙasa baya ba".
Da yake jawabi a wurin zaɓen ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyarsu ta APC, Buhari ya ce APC ta sauya Najeriya ta hanyar gudanar da ayyukan raya ƙasa.
"Wajibi ne mu zaɓi masu adalci 'yan kishin ƙasa da ke da aƙidar haɗa kan ƙasarmu...don ciyar da ita gaba.
"Bai kamata mu ƙyale PDP ta mayar da Najeriya baya ba."
Zuwa lokacin haɗa wannan rahoton PDP ba ta mayar da martani ba, wadda tuni ta zaɓi Atiku Abubakar a matsayin ɗan takararta na shugaban ƙasa a babban zaɓe na 2023.
YUSUF FINANCE
Yanzu haka dai wakilai waso 'deligates' sun shirya don fara kada kuri'un fitar da takara daya da zai yi wa APC takarar shugaban kasa a zaben 2023.
Amma ya kuke ganin matsayar Shugaba Buhari na kin bayyana dan takarar da yake so?
Yanzu Yanzu:
Ajali ya zo da karan kwana; Wani daliget Dan jihar jigawa ya mutu a wurin taron APC a Abuja."
BREAKING NEWS
South West APC Leaders In Closed Door Meeting To Choose One Aspirant For The Region.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Maiduguri