Golden Reporters NG
Traditional sports
Bari Muga Yan Arewa Sun Farka Kuwa
APC
Ko
ADC ?
yau Alasan yaduro kano ya hallaka Bahagon zaiyanu yanzu yanzu Akano
Kai Aljani Ilele Garkuwan mai caji knocksout Garkuwan
Musan Kaduna traditional boxing dambe
03/04/2026
Allah sa ko fallen daya kada yasamu karasawa
Yau sarki garkuwar cindo yafuto Amma Anrasa mai K**ashi Ga yadda wasan yakaya
02/04/2026
KYAWUN DAN MACIJI: An K**a Wata Kyakkyawar Budurwa A Tashar Mota A Kano Za Ta Kaiwa 'Ýàn Biñdiga Alburusai A Katsina
Jami'an tsaro sun k**a wata matashiya mai suna Nafisa Usman mai shekaru 25 da alburusai na bindiga zata kai wa barayin daji.
An k**a Nafisa a tashar mota na unguwa uku dake birnin Kano bayan an kawo mata harsashin daga garin Lafia na jihar Nasarawa, ita kuma zata kai garin Kankara na jihar Katsina.
Nafisa ta ce asalinta 'yar garin Kankara ce a jihar Katsina, kuma a yanzu ta shiga wata na hudu kenan a wannan bakar sana'a na safaran mak**ai zuwa ga barayin daji.
A cewarta wani Soja ne yake kawo mata mak**an, sannan wani dan kasuwa ne a Kano ya shigar da ita cikin wannan mummunan sana'a
A tunaninku son zuciya ne ko kuncin rayuwa ne ya jefa wannan budurwa cikin sana'ar safaran mak**ai?
Amma ba shakka wannan taci amanar zuriyarta gabaki daya
Allah Ya shiryar da ita, da masu hali irin nata.
Daga Datti Assalafiy
Duk wanda ya yarda APC sun firgita zasu fadi daga sama har kasa 😃
yayi mana LIKE 🙏
02/04/2026
Me fatan ku akan masheki SARKIN Sheka
02/04/2026
Oga💪💪💪
02/04/2026
An maida wannan wasan Dubu 500,000 Yaya kake ganin wannan international Damben zai kasan ce ranar Lahadi mai zuwa Autan Mamman ko Garkuwar cindo
02/04/2026
Uban fada maye💪
02/04/2026
Sabon Sarki insha Allah 💪📌
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Address
Maiduguri