MASFO

MASFO

Share

MASFO® is a registered brand under Masfo Global Connect Ltd www.masfoglobal.com

02/05/2026

WANI ILIMI KASAMU TSANADIYAR AI

( artificial intelligence)

30/04/2026

BARKA DA ZUWA SHAFIN MASFO

In sha Allah Wanan page zamu Maida hankali Akan Wayan Nan Abubuwan:

Ilimin Fasahar AI 🤖
Ilimin Blockchain
Ilimin Programming

Zamu Bada Wayan nan ilimin kyauta kuma zamu nuna yadda zamuyi shi cikin aiyukan mu na Yau da kullum for future mu na gaba

Da Fatan zaku bamu Goyon Baya Dari bisa Dari

04/02/2026

Officially.

Photos 23/02/2020

Annabi Muhammadu SAW shine wanda yafi kowa iya hukunci a duniya – Cewar babbar kotun kasar Amurka

DAGA IBN ALI

February 23, 2020
Wata babbar kotun shari’a a kasar Amurka ta bayyana fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) a matsayin wanda yafi kowa iya hukunci a duniya.

Babbar kotun ta bayyana Annabi Muhammad (SAW) a matsayin abin koyi a wajen adalci da kuma shari’a, wanda ya janyo har sahabban sa suke masa lakabi da mai gaskiya da amana.

Babbar kotun ta girmama wannan koyarwa ta shugabanmu Annabi Muhammad (SAW) akan adalci da kuma sharia, gaba daya mutanen Saudi Arabia sun shaida cewa jagaba kuma shiya kawo adalci a fadin duniya.

Duk da cewa wannan labari ba sabo bane ba kuma tsoho bane babbar kotun ta Amurka ta girmama shugaban halitta Annabi Muhammad (SAW) a matsayin wanda yafi kowa iya shari’ah a shekara ta 1935.

Sannan wani kari da babbar kotun ta Amurka tayi akan duk wanda yake bukatar mallakar wani kwafi daga Alkur’ani mai girma to wajibi ya yadda cewa shugaban halitta Annabi Muhammad (SAW) shine wanda yafi kowa iya shari’ah sai kuma jerin wasu annabawan guda 18 da s**a biyo bayan shi wanda s**a hada da Annabi Sulaiman da Annabi Musa amincin Allah ya tabbata a garesu tare da sauran annabawa.

Ga abinda kotun ta ce akan shugaban halittar:

“Annabin Musulunci: Shine aka aiko da Qur’ani, Al-Qur’ani shine tushen shari’ar Musulunci, bayanan Annabi Muhammadu sunyi magana akan ka’idojin Qur’ani. Wannan rubutun dake sama na wani fitaccen mutumi ne Adolph Weinman, yayi domin girmama Annabi Muhammadu.“

Kamar yadda muka bayyana a baya Annabi Muhammad (SAW) mutum ne mai gaskiya da amana, saboda wannan ya sanya har dabbobi ke son shi kuma har zuwa yanzu yana cikin zuciyoyin dubunnan mutane.

Allah ya karawa Annabi Muhammad (SAW) wasila da fadila tare da mutanen gidansa. Amin.

Photos 23/02/2020

I appreciate the reception accorded to us by H.Ex Inuwa Yahaya the Executive Gov of Gombe state during our courtesy visit to Government House Gombe today. May Allah rewards him abundantly. We were in Gombe to condole our Sec General Muhd kabir Gombe who loss his brother.

Want your business to be the top-listed Computer & Electronics Service in Maiduguri?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


NO. 10, Drive MUH'D PLAZA OPP MAIDUGURI STADIUM
Maiduguri